From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
and allah is full of knowledge and wisdom.
kuma allah yã kasance masani mai hikima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ask the people of knowledge, if you do not know.
ku tambayi ma'abũta ambato idan kun kasance ba ku sani ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
for he is indeed full of knowledge and wisdom."
lalle ne shĩ ne masani, mai hikima."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
lo! herein indeed are portents for men of knowledge.
lalle a cikin wannan akwai ãyõyi ga mãsu ilmi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
many lead astray with their opinions, through lack of knowledge.
kuma lalle ne mãsu yawa sunã ɓatarwa, da son zũciyõyinsu, ba da wani ilmi ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lo! would that ye knew now with the surety of knowledge!
haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and muhammad is not a withholder of [knowledge of] the unseen.
kuma shi, ga gaibi bã mai rowa ba ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he said, "i was only given it because of knowledge i have."
ya ce: "an bã ni shi a kan wani ilmi wanda yake gare ni ne kawai."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
bring me a book before this or traces of knowledge, if you are truthful.
ku zo mini da wani littãfi na gabãnin wannan (alƙur'ãni) kõ wata alãma daga wani ilmi, idan kun kasance mãsu gaskiya."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
a grace and favour from allah; and allah is full of knowledge and wisdom.
bisa ga falala daga allah da ni'ima. kuma allah masani ne, mai hikima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he was a person of knowledge inasmuch as we had taught him, but most people do not know.
kuma lalle ne shĩ, haƙĩƙa, ma'abũcin wani ilmi ne ga abin da muka sanar da shi, kuma mafi yawan mutãne ba su sani ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and allah makes the signs plain to you: for allah is full of knowledge and wisdom.
kuma allah yanã bayyana muku ãyõyinsa, kuma allah masani ne, mai hikima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and these examples we present to the people, but none will understand them except those of knowledge.
kuma waɗancan misãlan munã bayyana su ga mutãne kuma bãbu mai hankalta da su sai mãsu ilmi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and surely many do lead (mankind) astray by their own desires through lack of knowledge.
kuma lalle ne mãsu yawa sunã ɓatarwa, da son zũciyõyinsu, ba da wani ilmi ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that is all they have of knowledge. your lord knows best who has strayed from his path, and those who are guided.
wannan ita ce iyãkar abin da suke iya kai gare shi na ilmi. lalle ubangijinka shĩ ne mafi sanin wanda ya ɓace daga hanyarsa, kuma shi ne mafi sani ga wanda ya nẽmi shiriya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and if any one earns sin. he earns it against his own soul: for allah is full of knowledge and wisdom.
kuma wanda ya yi tsirfanci zunubi, to yanã tsirfarsa ne a kan kansa kawai. kuma allah yã kasance masani, mai hikima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if you were to follow their desires after what has come to you of knowledge, you would have against allah no protector or helper.
kuma lalle ne idan ka bi son zũciyõyinsu a bãyan abin da ya zo maka na ilmi, bã ka da, daga allah, wani majiɓinci, kuma bãbu wani mataimaki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and if you should follow their inclinations after what has come to you of knowledge, you would not have against allah any ally or any protector.
kuma lalle ne idan kã bi son zuciyõyinsu a bãyan abin da ya zo maka na ilmi, bãbu wani masõyi a gare ka mai kãre ka daga allah, kuma bãbu matsari.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lo! there hath come unto me of knowledge that which came not unto thee. so follow me, and i will lead thee on a right path.
lalle ni, haƙĩƙa abin da bai je maka ba na ilmi ya zo mini, sabõda haka ka bĩ ni in shiryar da kai wani tafarki madaidaici."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
bring to me a book preceding this (qur’an), or some remnants of knowledge, if you are truthful.”
kõ kuwa sunã da tãrayya a cikin sammai? ku zo mini da wani littãfi na gabãnin wannan (alƙur'ãni) kõ wata alãma daga wani ilmi, idan kun kasance mãsu gaskiya."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting