From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
you cannot cleave the earth, nor can you rival the mountains in height.
lalle kai bã zã ka hũda ƙasa ba kuma bã zã ka kai a duwãtsu ba ga tsawo.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
when their arch-criminal rose up in rage.
a lõkacin da mafi shaƙãwarsu ya tafi (wurin sõke rãkumar sãlihu).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so do not let the life of this world delude you, nor let that (arch) deceiver deceive you about god.
lalle wa'adin allah gaskiya ne, sabõda haka kada rãyuwar dũniya ta rũɗar da ku, kuma kada marũɗi ya rũɗe ku game da allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(in spite of such clear signs of the oneness of allah), there are people who set up equals and rivals with allah and adore them with the adoration due to allah. whereas the believers adore allah most ardently.
kuma akwai daga mutãne wanda yake riƙon kinãye, baicin allah, suna son su, kamar son allah, kuma waɗanda suka yi ĩmãni ne mafiya tsananin so ga allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.