From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
we have made it a memorial (of our handiwork), and an article of comfort and convenience for the denizens of deserts.
mũ ne muka sanya ta wata abar wa'azi da jin dãɗi ga matafiya a cikin jẽji.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
in response to the rapidly increasing number of publications on the emerging disease, this article attempts to provide a timely and comprehensive review of the swiftly developing research subject.
saboda martani ga yawan lambar wallafewa cikin sauri a kan cutar da ke kunno kai, wannan labarin yayi ƙoƙarin samar da ingantaccen nazari game haɓaka batun bincike mai sauri.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
he said: o good news! this is a youth; and they concealed him as an article of merchandise, and allah knew what they did.
kuma suka ɓõye shi yanã abin sayarwa. kuma allah ne masani ga abin da suke aikatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
" despite the overall success of closing schools, a study of school closures in michigan found that ""district level reactive school closures were ineffective.""during the swine flu outbreak in 2009 in the uk, in an article titled ""closure of schools during an influenza pandemic"" published in the lancet infectious diseases, a group of epidemiologists endorsed the closure of schools in order to interrupt the course of the infection, slow further spread and buy time to research and produce a vaccine. "
duk da nasarar kulle makarantu, wani bincike na rufe makarantu a michigan ya nuna cewar “matakan unguwa na rufe makarantu bai yi tasiri ba. sanda anobar mura ta bulla a ingila a 2009, a wani rubutu mai taken “rufe makarantu yayin anobar mura” wanda aka wallafa a bangaren cututukan da ake iya dauka na lancet, wasu gamayyar likitoci na wannan bangare sun bada shawarar rufe makarantu don rage yaduwar annobar, karanta yaduwar dama a lokacin binciken sami magani.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting