From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
or has he not been informed of what was in the scriptures of moses
ko kuwa ba a ba shi lãbãri ba ga abin da yake a cikin littafan mũsã?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
has there not come to them evidence of what was in the former scriptures?
shin, kuwa hujjar abin da ke a cikin littattafan farko, ba ta jẽ musu ba?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he has full knowledge of what is in the hearts of men;
lalle shĩ ne masani ga abin da yake ainihin zukata.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
has he not been informed of what is in the scriptures of moses,
ko kuwa ba a ba shi lãbãri ba ga abin da yake a cikin littafan mũsã?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
or was he not informed of what is in the scrolls of moses?
ko kuwa ba a ba shi lãbãri ba ga abin da yake a cikin littafan mũsã?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
or, has he not been informed of what is in the scriptures of musa?
ko kuwa ba a ba shi lãbãri ba ga abin da yake a cikin littafan mũsã?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and allah is aware of what is in the breasts (of men).
kuma allah masani ne ga abin da ke cikin ƙirãza.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah is aware of what is hidden in the breasts (of men).
allah masani ne ga abin da ke cikin ƙirãza.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
has there not come to them the clear sign of what is in the former scrolls?
shin, kuwa hujjar abin da ke a cikin littattafan farko, ba ta jẽ musu ba?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
are you not aware that allah has knowledge of what is in the heaven and earth?
ashe, ba ka sani ba, lalle ne allah yanã sanin abin da yake a cikin sama da ƙasa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and allah is the all-knower of what is in the breasts (of men).
kuma allah masani ne ga abin da ke cikin ƙirãza.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and conceal your word or manifest it; surely he is cognizant of what is in the hearts.
kuma ku asirta maganarku ko ku bayyana ta, lalle shi, (allah), masani ne ga abin da ke cikin ƙirãza.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
eat of what is lawful and pure in the earth, and do not follow in satan’s steps.
ku ci daga abin da yake a cikin ƙasa, wanda yake halal, mai dãɗi. kuma kada ku bi zambiyõyin shaiɗan.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
our messenger has come to you, clarifying for you much of what you kept hidden of the book, and overlooking much.
lalle ne, manzonmu yã je muku, yanã bayyana muku abu mai yawa daga abin da kuka kasance kunã ɓõyewa daga littãfi, kuma yanã rangwame daga abu mai yawa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
say: travel in the land, then see what was the end of the rejecters.
ka ce: "ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan kuma ku dũba yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and follow the best of what was revealed to you from your lord before the punishment comes upon you suddenly while you do not perceive,
"kuma ku bi mafi kyaun abin da aka saukar zuwa gare ku daga ubangijinku, a gabãnin azãba ta zo muku, bisa auke, kuma kũ ba ku sani ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and believes in the truth of what is right,
kuma ya gaskata kalma mai kyãwo.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
indeed this qur'an explains to the children of israel much of what they are at variance.
lalle ne wannan alƙur'ãni yanã gaya wa banĩ isrãĩla mafi yawan abin da sũ suke sãɓa wa jũnansu a ciki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he will give you twice as much of his bounty and place a light for you to walk in, and forgive you, for god is forgiving and kind;
ku bi allah da taƙawa, ku yi ĩmãni da manzonsa ya bã ku rabo biyu daga rahamarsa, kuma ya sanya muku wani haske wanda kuke yin tafiya da shi, kuma ya gãfarta muku. kuma allah mai gãfara ne, mai rahama.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we do not understand much of what you say, and we see you a weak (man, it is said that he was a blind man) among us.
bã mu fahimta da yawa daga abin da kake faɗi, kuma munã ganin ka mai rauni a cikinmu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: