From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
the u.s. and canadian governments recommend avoiding travel by cruise ship.
gwamantin amurka da na canada sun yi kira da a guji yin tafiya ta hanyar kwale-kwale.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
rather we have brought them their reminder. yet they keep avoiding their reminder.
Ã'a, mun tafo musu da ambaton (darajar) su, sa'an nan sũ daga barin ambaton su mãsu bijirẽwa ne, bijirẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
in fact, we have given them their message, but they keep avoiding their message.
Ã'a, mun tafo musu da ambaton (darajar) su, sa'an nan sũ daga barin ambaton su mãsu bijirẽwa ne, bijirẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
this is more equitable in the eyes of god, and better as evidence and best for avoiding doubt.
kuma kada shaidun su ƙi, idan an kira su. kuma kada ku ƙõsa ga rubũta shi, ƙarami ya kasance kõ babba, zuwa ajalinsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and the stupor of death will come in truth: "this is what you have been avoiding!"
kuma mãyen mutuwa ya jẽ da gaskiya. wannan shĩ ne abin da ka kasance daga gare shi kanã bijirẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
this means minimising contact with others by keeping a distance of six feet or two meters from them and avoiding gathering together in groups.
wannan na nufin rafe muammala da wasu tafre da ba da tazara na kafa shida daga su dama gujewa taruka a kungiyya.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
indeed whosoever purifies himself (by avoiding polytheism and accepting islamic monotheism) shall achieve success,
lalle ne wanda ya tsarkaka (da ĩmãni) yã sãmu babban rabo.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
measures by china and italy against the hoarding and illicit trade of critical products have been successful, avoiding acute food shortages that were anticipated in europe as well as in north america.
matakan china da italiya akan boye kayan amfani na sosai ya yi nasara, an rage rashin kayan abinci da akayi kintaci a nahiyar turai da yankin amurka ta arewa.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
if you keep avoiding the cardinal sins that are forbidden to you, we will forgive you your other (lesser) sins and admit you into a noble place.
idan kuka nĩsanci manyan abubuwan da ake hana ku aikatãwa, to, zã mu kankare mũnanan ayyukanku daga gare ku, kuma mu shigar da ku mashiga ta karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that is more equitable in the sight of allah and more sure for testimony, and the best way of avoiding doubt between you; save only in the case when it is actual merchandise which ye transfer among yourselves from hand to hand.
wancan ne mafi ãdalci a wurin allah kuma mafi tsayuwa ga shaida, kuma mafi kusa ga rashin shakkarku. sai idan ya kasance fatauci ne halartacce wanda kuke gẽwayarwa da shi hannu da hannu a tsakãninku to bãbu laifi a kanku, ya zama ba ku rubũta shi ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
be afraid of your lord (by keeping your duty to him and avoiding all evil), and fear a day when no father can avail aught for his son, nor a son avail aught for his father.
ku bauta wa ubangijinku da taƙawa, kuma ku ji tsõron wani yini, rãnar da wani mahaifi bã ya sãka wa abin haifuwarsa da kõme kuma wani abin haifuwa bã ya sãka wa mahaifinsa da kõme.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and they ascribe to allah what they (themselves) hate and their tongues relate the lie that they shall have the good; there is no avoiding it that for them is the fire and that they shall be sent before.
kuma sunã sanyã wa allah abin da suke ƙi, kuma harsunansu na siffanta ƙarya cẽwa lalle ne sunã da abũbuwa mãsu kyau. bãbu shakka lalle ne sunã da wuta, kuma lalle sũ, waɗanda ake ƙyãlẽwa ne (a cikinta).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and the old women residing in houses who do not have the desire of marriage – it is no sin upon them if they discard their upper coverings provided they do not display their adornment; and avoiding even this is better for them; and allah is all hearing, all knowing.
kuma tsõfaffi daga mãtã, waɗanda bã su fatan wani aure to, bãbu laifi a kansu su ajiye tufãfinsu, bã sunã mãsu fitar da ƙawa ba, kuma su tsare mutuncinsu shĩ ne mafi alhẽri a gare su. kuma allah mai jĩ ne, masani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: