From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
24 hour
awa 24
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
24-hour
24-hour
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
in the european union, laboratory confirmed cases of covid-19 are reported within 24 hours of identification.
cikin dakin gwajin kungiyar turai sun ba da tabacin gwajin wanda suka kamu da cutar covid-19 cikin sa’oi 24 bayan ganowa.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
the sars-cov-2 virus may last on cardboard for up to 24 hours and on plastic for up to 3 days.
kwayar cutar sars-cov-2 na iya kasancewa akan kwali har zuwa awanni 24 sannan akan filastik har tsawon kwanaki 3.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
one infant girl born to a mother with covid-19 had elevated igm levels two hours after birth, suggesting that she had been infected in utero and supporting the possibility of vertical transmission in some cases.
wata jinjiran yarinya wanda mahaifiyar na da cutar covid-19 ta nuna mataki biyu na igm sa'o'i biyu bayan haifuwa, ya nuna cewa ta kamu da cutar cikin mahaifa wanda yake goyon bayan yiwuwar yadawar daga maman zuwa yaro a cikin mahaifa.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
the half-life of rhace2 in human beings is about 10 hours and the onset of action is 30 minutes in addition to the course of effect (duration) of 24 hours.
rabin ran rhace2 a mutane na da sa’a 10 da aikin dakika 30 ciki harda karin aikin sa’a 24.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
if you normally watch the news twice per day then stick to this schedule and do something else, rather than having the 24-hour news on continuously.
idan yawanci kuna kallon labarai sau biyu a rana to sai ku tsaya kan wannan jadawalin ku kuma yi wani abu, maimakon samun labarai na sa'oi lokaci 24 a ci gaba.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
on 11 february 2020 the test was registered by the federal service for surveillance in healthcare.on 12 march 2020, mayo clinic was reported to have developed a test to detect covid-19 infection.on 13 march 2020, roche diagnostics received fda approval for a test which could be performed within 3.5 hours in high volume, thus allowing one machine to do approximately 4,128 tests in a 24-hour period.
a ranar 11 ga watan febrairu 2020 gwajin da aka shigar daga federal service for surveilance a bangaren kiwon lafiya. a ranar 12 ga watan maris 2020, asibitin mayo sun ruwaito cewa akwai tsarin gwajin ciwon covid-19. a ranar 13 ga watan maris 2020, roche diagnostics sun samu yardar fda don yin gwajin da za’a yi cikin awanni 3.5 mafi yawa, duk da cewa zasu bar na’ura tayi gwajin kusan 4,128 a cikin sa’a 24
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.