Results for beholdest translation from English to Hausa

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

English

Hausa

Info

English

beholdest

Hausa

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

beholdest thou any of them remaining?

Hausa

to, kõ kanã ganin abin da ya yi saurã daga cikinsu?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

beholdest thou him who belieth the requital?

Hausa

shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

beholdest thou? - if we let them enjoy for years.

Hausa

ashe, to, kã gani, idan muka jĩshe su daɗi a shẽkaru,

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if thou beholdest i am inferior to thee in substance and offspring.

Hausa

idan ka gan ni, ni ne mafi ƙaranci daga gare ka a wajen dũkiya da ɗiya."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and thou beholdest mankind entering the religion of allah in crowds,

Hausa

kuma ka ga mutane suna shiga addinin allah, ƙungiya-ƙungiya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

beholdest thou not that allah hath created the heavens and the earth with a purpose?

Hausa

shin, ba ka gani ba cẽwa lalle ne allah yã halicci sammai bakwai da ƙasa da mallakarsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

beholdest thou not that allah sendeth down water from the heaven and the earth becometh green?

Hausa

ashe, ba ka gani ba, lalle ne, allah yã saukar da ruwa daga sama, sai ƙasa ta wãyi gari kõriya?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

beholdest not man that we have created him from a sperm? yet lo! he is a manifest disputer?

Hausa

ashe, kuma mutum bai ga (cẽwa) lalle mũ, mun halitta shi daga maniyyi ba, sai gã shi mai yawan husũma, mai bayyanãwar husũmar.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and of his signs is that thou beholdest the earth lowly, and when we send down thereon water, it stirreth to life and groweth.

Hausa

kuma akwai daga ãyõyinsa cẽwa lalle kai kanã ganin ƙasã ƙẽƙasasshiya, to, idan mun saukar da ruwa a kanta, sai ta girgiza kuma ta kumbura.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and thou beholdest ships ploughing therein, and it is in order that ye may seek of his grace, and that haply ye may give thanks.

Hausa

kuma kuna ganin jirãge sunã yankan ruwa a cikinsa kuma dõmin ku yi nẽman (fatauci) daga falalarsa. kuma mai yiwuwa ne kuna gõdẽwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when they hear that which hath been sent down unto the apostle, then thou beholdest their eyes overflow, with tears because of the truth they have recognised.

Hausa

kuma idan suka ji abin da aka saukar zuwa ga manzo, kanã ganin idanunsu sunã zubar da hawãye, sabõda abin da suka sani daga gaskiya, sunã cewa: "yã ubangijinmu!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

andthou beholdest the earth withered up, and when we send down thereon water, it stirreth and swelleth, and it groweth every luxuriant kind of growth.

Hausa

kuma kanã ganin ƙasa shiru, sa'an nan idan muka saukar da ruwa a kanta, sai ta girgiza kuma ta kumbura, kuma ta tsirar da tsirrai daga kõwane nau'i mai ban sha'awa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah is he who sendeth the winds so that they raise a cloud and then spreadeth it along the heaven as he will and breaketh it into fragments, and thou beholdest the rain come forth from the intestines thereof.

Hausa

allah ne wanda ke aika iskõki, sai su mõtsar da girgije, sa'an nan ya shimfiɗa shi a cikin sama yadda yake so, kuma ya sanya shi wani ɓaɓɓake, sa'an nan ka ga ruwa na fita daga tsakãninsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

beholdest thou not that allah driveth a cloud along, then combineth it, then maketh it a heap, and then thou beholdest the fine rain come forth from the interstices thereof?

Hausa

ashe, ba ka ganĩ ba, lalle ne allah yanã kõra girgije, sa'an nan kuma ya haɗa a tsakãninsa sa'an nan kuma ya sanya shi mai hauhawar jũna?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when thou beholdest them, their persons please thee: and if they speak, thou listenest to their discourse; they are as though they were blocks of wood propped up.

Hausa

kuma idan kã gan su, sai jikunansu su bã ka sha'awa kuma idan sun faɗa, zã ka saurãra ga maganarsu. kamar dai sũ ƙyami ne wanda aka jingine.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

who hath created seven heavens in storeys. thou shalt not behold in the compassionates creation any over-sight; then repeat thy look, beholdest thou any crack?

Hausa

shi ne wanda ya halitta sammai bakawi, ɗabaƙõƙi a kan jũna, bã za ka ga goggociya ba a cikin halittar (allah) mai rahama. ka sãke dũbawa, ko za ka ga wata ɓaraka?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

beholdest thou not that allah sendeth down water from the heaven, and then we thereby bring fruit of diverse colours? and in the mountains are steaks white and red, of diverse colours, and also intensely black.

Hausa

ba ka gani ba, lalle allah ya saukar da ruwa daga sama? sai muka fitar, game da shi,'yã'yan itãce mãsu sãɓanin launuka kuma daga duwatsu akwai zane-zane, farfaru da jãjãye, mãsu sãɓanin launin, da mãsu launin baƙin ƙarfe, baƙãƙe.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and those who are with him are stern against the infidels and merciful among themselves; thou beholdest them bowing down and falling prostrate, seeking grace from allah and his goodwill mark of them is on their faces from the effect of prostration: such is their similitude in the taurat.

Hausa

kuma waɗannan da ke tãre da shi mãsu tsanani ne a kan kãfirai, mãsu rahama ne a tsakãninsu, kanã ganin su sunã mãsu rukũ'i mãsu sujada, sunã nẽman falala daga ubangijinsu, da yardarsa. alãmarsu tanã a cikin fuskõkinsu, daga kufan sujuda.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
7,748,076,890 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK