From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
our compassionate lord alone is our support against your (blasphemous) utterances."
kuma ubangijinmu mai rahama ne wanda ake nẽman taimakonsa a kan abinda kuke siffantãwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
yet they attribute to some of his servants a share with him (in his godhead)! truly is man a blasphemous ingrate avowed!
kuma suka sanya masa juz'i daga bãyinsa. lalle ne mutum, haƙĩƙa, mai yawan kãfirci ne, mai bayyanãwar kãfircin.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they swear by allah that they said nothing blasphemous whereas they indeed blasphemed, and fell into unbelief after believing, and also had evil designs which they could not carry into effect.
sunã rantsuwa da allah, ba su faɗa ba, alhãli kuwa lalle ne, haƙĩƙa, sun faɗi kalmar kãfirci, kuma; sun kãfirta a bãyan musuluntarsu, kuma sun yi himma ga abin da ba su sãmu ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
whenever we let man taste mercy from us, he rejoices in it; but when misfortune befalls them, as a consequence of what their hands have perpetrated, man turns blasphemous.
kuma lalle ne, mũ idan mun ɗanɗana wa mutum wata rahama daga gare mu, sai ya yi farin ciki da ita, kuma idan wata masĩfa ta sãme su sabõda abin da hannayensu suka gabãtar, to, lalle ne mutum mai tsananin kãfirci ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: