Results for boats translation from English to Hausa

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

English

Hausa

Info

English

boats

Hausa

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

and you are carried on them and on boats.

Hausa

kuma a kansu da a kan jirgin ruwa ake ɗaukar ku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he who created pairs of everything, and fashioned for you boats and beasts on which you ride,

Hausa

kuma wanda ya halitta ma'aura dukansu, kuma ya sanya muku, daga jirgi da dabbõbin ni'ima, abin da kuke hawa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

do you not see god has harnessed all that is in the earth, to your service? and the boats ply in the ocean by his command.

Hausa

shin ba ka gani ba, lalle ne allah ya hõre muku abin da yake a cikin ƙasa, kuma jirãge sunã gudãna a cikin tẽku, da umurninsa kuma yanã riƙe sama dõmin kada ta fãɗi a kan ƙasa fãce da izninsa?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god is the one who created the heavens and the earth, sent down water from the sky by which he produced fruits for your sustenance, enabled you to use boats to sail on the sea, and placed the rivers at your disposal, all by his command.

Hausa

allah ne wanda ya halicci sammai da ƙasa kuma ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan ya fitar game da shi, daga 'ya'yan itãce arziki dõminku kuma ya hõrẽ jirgin ruwa dõmin ya yi gudu a cikin tẽku da umurninsa, kuma ya hõrẽ muku kõguna.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

"as for the boat, it belonged to certain men in dire want: they plied on the water: i but wished to render it unserviceable, for there was after them a certain king who seized on every boat by force.

Hausa

"amma jirgin, to, ya zama na waɗansu matalauta ne sunã aiki a cikin tẽku, sai na yi niyyar in aibanta shi, alhãli kuwa wani sarki ya kasance a gaba gare su, yanã karɓẽwar kõwane jirgi (lãfiyayye) da ƙwãce.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
7,780,225,706 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK