From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
click to hide month calendar
ka danna don ka kalli kalandan wata
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
click to hide your appointments and tasks
danna ka kalli alkawarin ka da hidimomin ka
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
click here to restore hidden windows.
danna nan don a maida tagogin da aka ɓoye.
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
action on title bar double-click
aiki idan an danna layin suna sau-biyu
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
modifier to use for modified window click actions
shirin gyare-gyare da za'a yi amfani da wa ayukan danne-dannen tagan da aka yi wa gyare-gyare
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
click here to hide all windows and show the desktop.
danna nan don a ɓoye duk tagogi kuma a nuna kwamfyutan tebur.
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
click on a window to force the application to quit. to cancel press .
danna kan taga don a tilasta wa shirin ayuka ya daina aiki. danna don a soke.
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
click this button to browse for a file whose name to append to the command string.
danna wannan maɓalli don ka yi biraws wa fayil wanda za'a maƙala sunansa zuwa jimlar umarni.
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
click this button to run the selected application or the command in the command entry field.
danna wannan maɓalli don a tafiyar da shirin ayuka da aka zaɓa ko kuma umarnin cikin filin shigar da bayanin umarni.
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
clicking a window while holding down this modifier key will move the window (left click), resize the window (middle click), or show the window menu (right click). the left and right operations may be swapped using the "mouse_button_resize" key. modifier is expressed as "lt;altgt;" or "lt;supergt;" for example.
idan ana danna wani taga a lokacin da aka riƙe wannan maɓallin gyare-gyare, zai motsa tagan (danne hagu), sake girmar tagan (danne tsakiya), ko kuma ya nuna mazaɓen tagan (danne dama). akan nuna mai gyare-gyare kamar misali, "lt;altgt;" ko "lt;supergt;".
Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting