From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
come let eat
zuo bari ci
Last Update: 2023-12-20
Usage Frequency: 1
Quality:
let's go home
Last Update: 2023-07-26
Usage Frequency: 1
Quality:
come let's eat rice
za ku ci shinkafa
Last Update: 2024-02-14
Usage Frequency: 1
Quality:
whomsoever allah lets go astray will have none to guide him.
kuma wanda allah ya ɓatar to, bãbu wani mai shiryarwa a gare shi!"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
there can be no guide for those whom god lets go astray.
kuma wanda allah ya ɓatar to, bãbu wani mai shiryarwa a gare shi!"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and he whom allah lets go astray, for him you can find no way.
kuma wanda allah ya ɓatar, to, bã za ka sãmar masa wata hanya ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
let's go and with win them
bari mu tafi
Last Update: 2024-11-22
Usage Frequency: 1
Quality:
and he whom allah lets go astray, for him you can never find a way.
kuma wanda allah ya ɓatar to bã zã ka sãmi wata hanya ba zuwa gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he whom allah lets go astray, none will be able to show him the right way.
kuma wanda allah ya ɓatar, to, bã shi da wani mai shiryarwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
in this way, god lets go astray whom he wills, and guides whom he wills.
haka dai allah ke ɓatar da wanda ya so, kuma ya shiryar da wanda ya so.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but god lets go astray whom he will and guides whom he pleases. he is the almighty, the all wise.
sa'an nan allah ya ɓatar da wanda yake so kuma ya shiryar da wanda yake so, kuma shĩ ne mabuwãyi, mai hikima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
no one can guide those whom god lets go astray: he leaves them blundering about in their arrogance.
wanda allah ya ɓatar to bãbu mai shiryarwa a gare shi: kuma yanã barin su, a cikin ɓatarsu sunã ɗimuwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
anyone whom god guides has been rightly guided; while those he lets go astray will surely be the losers.
wanda allah ya shiryar, to, shĩ ne mai shiryuwa, kuma wanda ya ɓatar, to, waɗannan sũ ne mãsu hasãra.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he whom god guides is rightly guided; but for him whom he lets go astray, you will find no helper or guide.
wanda allah ya shiryar, to shĩ ne mai shiryuwa, kuma wanda allah ya ɓatar to bã zã ka sãmar masa wani majiɓinci mai shiryarwa ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do you want to lead those to the right way whom allah let go astray?
shin, kunã nufin ku shiryar da wanda allah ya ɓatar ne?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
tell them: "allah lets go astray those whom he wills, and guides to himself those who turn to him."
ka ce: "lalle ne allah yanã ɓatar da wanda yake so kuma yanã shiryar da wanda ya tũba zuwa gare shi."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
had allah so willed, he would have made you all one single community. however, he lets go astray whomsoever he wills and shows the right way to whomsoever he wills.
kuma dã allah ya so, haƙĩ ƙa, dã ya sanya ku al'umma gudã, kuma yanã ɓatar da wanda ya so. kuma yanã shiryar da wanda ya so.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he whom allah guides, he alone is rightly guided; and he whom allah lets go astray - it is they who are the loser.'
wanda allah ya shiryar, to, shĩ ne mai shiryuwa, kuma wanda ya ɓatar, to, waɗannan sũ ne mãsu hasãra.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah will not let go to waste this faith of yours; rest assured that he is full of pity and mercy for mankind.
kuma ba ya yiwuwa ga allah ya tõzartar da ĩmãninku. lalle ne, allah, ga mutãne, haƙĩƙa, mai tausayi ne, mai jin ƙai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
had god pleased, he would have united you in one community; but he lets go astray whoever he will, and guides whoever he will, and you will surely be called upon to account for all your actions.
kuma dã allah ya so, haƙĩ ƙa, dã ya sanya ku al'umma gudã, kuma yanã ɓatar da wanda ya so. kuma yanã shiryar da wanda ya so. lalle ne anã tambayarku abin da kuka kasance kunã aikatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: