From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
it is only a false conjecture.
bãbu abin da suke yi fãce yanki-faɗi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
most of them follow not but conjecture.
kuma mafi yawansu bã su biyar kõme fãce zato.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and most of them follow nothing but conjecture.
kuma mafi yawansu bã su biyar kõme fãce zato.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but conjecture is of no use against the truth.
lalle ne zato bã ya wadãtar da kõme daga gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and they have no knowledge of it, they only conjecture.
alhãli kuwa (ko da suke faɗar maganar) bã su da wani ilmi game da wannan, bã su bin kõme face zato.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
of that they have no knowledge; they merely conjecture.
alhãli kuwa (ko da suke faɗar maganar) bã su da wani ilmi game da wannan, bã su bin kõme face zato.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they follow nothing but assumptions, and they only conjecture.
ba su bin kõme sai fãce ƙaddari-faɗi suke yi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they have no knowledge of this; they only follow conjecture.
alhãli kuwa (ko da suke faɗar maganar) bã su da wani ilmi game da wannan, bã su bin kõme face zato.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but of that they have no knowledge: they merely conjecture:
alhãli kuwa (ko da suke faɗar maganar) bã su da wani ilmi game da wannan, bã su bin kõme face zato.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
certainly, conjecture can be of no avail against the truth.
lalle ne zato bã ya wadãtar da kõme daga gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
assuredly conjecture can by no means take the place of truth.
lalle ne zato bã ya wadãtar da kõme daga gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ye follow nothing but conjecture: ye do nothing but lie."
bã ku bin kõme fãce zato kuma ba ku zama ba fãce ƙiri-faɗi kawai kuke yi."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
you follow nothing but guessing and you are only speakers of conjecture'
bã ku bin kõme fãce zato kuma ba ku zama ba fãce ƙiri-faɗi kawai kuke yi."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
they only follow mere conjecture which can never sufficiently replace the truth.
kuma bã su da wani ilmi game da shi, bã su bin kõme fãce zato alhãli kuwa lalle zato bã ya amfãnar da kõme daga gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
believers, stay away from conjecture; acting upon some conjecture may lead to sin.
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! ku nĩsanci abu mai yãwa na zato.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
most of them just follow conjecture; indeed conjecture is no substitute for the truth.
kuma mafi yawansu bã su biyar kõme fãce zato. lalle ne zato bã ya wadãtar da kõme daga gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and of them are unlettered ones who know not the book but vain desires; and they do but conjecture.
kuma daga cikinsu akwai ummiyyai, bã su da sanin littãfi, fãce tãtsuniyoyi, kuma sũ bã kõme suke yi ba fãce suna yin zato.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
most of the unbelievers follow only conjecture which certainly cannot serve as a substitute for the truth.
kuma mafi yawansu bã su biyar kõme fãce zato. lalle ne zato bã ya wadãtar da kõme daga gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
yet of this they have no knowledge, they follow mere conjecture, and conjecture does not help against truth.
kuma bã su da wani ilmi game da shi, bã su bin kõme fãce zato alhãli kuwa lalle zato bã ya amfãnar da kõme daga gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they follow conjecture and their soul's desire, eventhough the guidance of their lord has come to them.
(kãfirai) bã su biyar kõme fãce zato da abin da rãyukansu ke so, alhãli kuwa shiriyar ta daga wajen ubangijinsu, ta jẽ musu (sai suka bar ta suka kõma wa zaton).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: