From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
he said: verily he saith, she should be a yellow cow the colour whereof is deepest, delighting the beholders.
ya ce: "lalle ne, shi yana cewa: "ita wata saniya ce fatsa-fatsa, mai tsan-tsan launi, tana faranta ran mausu kallonta."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
delighting in what god has given them out of his grace, and happy for those who have not yet joined them; that they have nothing to fear, nor will they grieve.
suna mãsu farin ciki sabõda abin da allah ya bã su daga falalarsa, kuma suna yin bushãra ga waɗanda ba su risku da su ba, daga bayansu; "bãbu tsõro a kansu kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and their description in the gospel is as a plant which produces its offshoots and strengthens them so they grow firm and stand upon their stalks, delighting the sowers - so that allah may enrage by them the disbelievers.
kuma siffarsu, a cikin injĩla ita ce kamar tsiron shũka wanda ya fitar da rẽshensa, sa'an nan ya ƙarfafa shi, ya yi kauri, sa'an nan ya daidaita a kan ƙafãfunsa, yanã bãyar da sha'awa ga mãsu shũkar' dõmin (allah) ya fusãtar da kãfirai game da su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that is their likeness in the torah and their likeness in the gospel, as the seed which puts forth its shoot and strengthens it, so that it grows stout and rises straight upon its stalk, delighting the sowers, and through them he enrages the unbelievers.
wannan shĩ ne siffarsu a cikin attaura. kuma siffarsu, a cikin injĩla ita ce kamar tsiron shũka wanda ya fitar da rẽshensa, sa'an nan ya ƙarfafa shi, ya yi kauri, sa'an nan ya daidaita a kan ƙafãfunsa, yanã bãyar da sha'awa ga mãsu shũkar' dõmin (allah) ya fusãtar da kãfirai game da su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and their similitude in the lnjil: like unto a sown corn that putteth forth its shoot and strengtheneth it, and swelieth, and riseth upon the stalk thereof delighting the sowers. such are the early muslims described that he may enrage the infidels with them.
wannan shĩ ne siffarsu a cikin attaura. kuma siffarsu, a cikin injĩla ita ce kamar tsiron shũka wanda ya fitar da rẽshensa, sa'an nan ya ƙarfafa shi, ya yi kauri, sa'an nan ya daidaita a kan ƙafãfunsa, yanã bãyar da sha'awa ga mãsu shũkar' dõmin (allah) ya fusãtar da kãfirai game da su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: