From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
o men, eat only the things of the earth that are lawful and good.
yã ku mutãne! ku ci daga abin da yake a cikin ƙasa, wanda yake halal, mai dãɗi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the idols are things that are not able to help others or even themselves.
kuma ba su iya bãyar da taimako gare su, kuma kansu ma, bã su iya taimaka!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that are marked, in the custody your lord; and those stones are not at all far from the unjust!
alamtacce a wurin ubangijinka. kuma ita (ƙasar lũɗu) ba ta zama mai nĩsa ba daga azzãlumai (kuraishãwa).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they swear by god that they belong with you, but they are not of you they are a people that are afraid.
kuma sunã rantsuwa da allah cẽwa, lalle ne sũ, haƙĩƙa, daga gare ku suke, alhãli kuwa ba su zamo daga gare ku ba. kuma amma sũ mutãne ne mãsu tsõro.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he said, 'disguise her throne for her, and we shall behold whether she is guided or if she is of those that are not guided.'
ya ce: "ku canza kamar gadonta gare ta, mu gani, shin zã ta shiryu, kõ kuwa tanã kasancẽwa daga waɗanda bã su shiryuwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
so woe to those who do wrong (by ascribing things to 'iesa (jesus) that are not true) from the torment of a painful day (i.e. the day of resurrection)!
to, bone yã tabbata ga waɗanda suka yi zãlunci daga azãbar yini mai raɗaɗi!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.