Trying to learn how to translate from the human translation examples.
From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
and the most effective in his decision.
mai aikatãwa ga abin da yake nufi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
effective wisdom; but warnings avail not.
hikima cikakka! sai dai abũbuwan gargaɗi bã su amfãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
school closures may be effective when enacted promptly.
rufe makarantu na iya tasiri idan an kafa dokokin da kyau.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
and i grant them respite; surely my scheme is effective.
kuma inã yi musu jinkiri, lalle ne kaidĩna, mai ƙarfi ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
at the time of writing, no effective antiviral therapy has been confirmed.
a lokacin rubutu, babu ingantaccen maganin rigakafi da aka tabbatar.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
effective hand washing requires rubbing your hands for at least 20 seconds.
wanke hannu na inganci na buƙatar shafa hannun ka aƙalla sekan 20.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
other solutions, such as benzalkonium chloride and chrohexidine gluconate, are less effective.
sauran rigakafi kamar benzalkonium chloride da chrohexidine tasirin su bai yi karfi ba.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
ash or soil may be more effective than water alone, but may be less effective than soap.
toka ko kasa na iya zama da amfani fiye da zallan ruwa, amma ba zai kai sabulu aiki ba.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
it has not undergone the clinical studies needed to show it is safe and effective for the disease.
ba a riga an yi binciken asibiti wanda ake bukata ba don nuna cewa za a iya amfani da shi kuma tana da muhimanci ga cutar.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
there is a need for more research into which of these interventions are most effective in different healthcare settings.
akwai buƙatar ƙarin bincike, a gano aciki wannen suka fi tasiri a tsarin kulawa da lafiya daban-daban.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
as of 2020, there is no cure or protective vaccine for sars that has been shown to be both safe and effective in humans.
har zuwa 2020, babu wani maganin warkarwa ko rigakafin kariya daga sars wanda aka nuna yana da kyau da tasiri a cikin mutane.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
analyzing those binding sites provide the reasonable project of developing effective antiviral drug against covid-19 proteins.
awun wannan shafuka na bada daman fito da aiki mai inganci dan cigaba da samar da magani covid-19 proteins.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
for example, shu feng jie du capsules and lian hua qing wen capsules were found to be effective for covid-19 treatment.
alal misali, maganin kawan shu feng jie du da maganin kawan lian hua qing wen an samu sun dace don jinyar covid-19.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
as of march 2020, it was unknown if past infection provides effective and long-term immunity in people who recover from the disease.
a maris 2020 dai, ba a riga an sani ko wadanda suka yi fama da cutan sun warke, ko suna da dogon kariya daga cutan ba.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
effective drying of the hands is an essential part of the hand hygiene process, but there is some debate over the most effective form of drying in public washrooms.
busar da hannaye da kyau hanya ce ta tsabtan hannu amma akwai muhawara a kan hanya mafi inganci a busarwa a gidan wankan jama’a.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
effective vaccines are essential for interrupting the chain of transmission from animal reservoirs and infected humans to susceptible hosts and are often complementary to antiviral treatment in the control of epidemics caused by emerging viruses.
magungunan rigakafi suna da mahimmanci don katse hanyoyin yadawa daga jikin dabbobi da kuma kamuwar mutane zuwa masu bada cutar a saukake kuma galibi suna taimakawa ga maganin jinyar garkuwar kwayoyin cuta don magancewar anoba wanda ƙwayoyin cuta masu tasowa ke haifar.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
a global safety monitoring board of who physicians examine interim results to assist decisions on safety and effectiveness of the trial drugs, and alter the trial design or recommend an effective therapy.
kwamitin sa ido kan lafiyar duniya na likitocin who sun bincika sakamakon wucin gadi don taimakon shawara kan lafiya da tasirin gwaji magunguna, da canza fasalin gwaji ko bayar da shawara mai tasirin jinyan.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
according to the south china morning post, shinzo abe has made overtures to the trump administration about purchasing the drug.the drug may be less effective in severe cases of illness where the virus has already multiplied.
bisa ga rahoton morning post na china ta kudu, shinzo abe ya yi yarjejeniya ga gwamnatin trump domin sayawar magani. maganin na iya zama mara karfi cikin cututtuka masu tsanani inda kwayar cutan ta yadu.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
sports events and seasons were cancelled.on 11 march, trump announced travel restrictions for most of europe, excluding the united kingdom, for 30 days, effective 13 march.
an soke al'amuran wasanni da yanayi.da ranar 11 ga maris, trump ya ba da sanarwar hana tafiye-tafiye mafi yawan turai, ban da burtaniya, na kwanaki 30, mai tasiri 13 maris.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
currently, due to the lack of effective and specific therapy for covid-19, tcm has become one of the major alternative treatments for patients with light to moderate symptoms or for those who have recovered from severe stages.
a halin yanzu, saboda rashin inganci da takamaiman jiyyar covid-19, tcm ya zama ɗayan daga cikin hanyoyin jiyyan marasa lafiya tare da haske zuwa alamu na matsakaicin alama ko ga waɗanda suka warke daga matsanancin matakai.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality: