From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
they impress on thee as a favour that they have embraced islam.
suna yin gõri a kanka wai sun musulunta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they count it as a favour to you that they have embraced islam.
suna yin gõri a kanka wai sun musulunta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and i have embraced the religion of my fathers, abraham, isaac, and jacob.
"kuma na bi addinin iyayẽna, ibrãhĩm da is'hãka da yãƙũba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
they regard as favour upon you (o muhammad saw) that they have embraced islam.
suna yin gõri a kanka wai sun musulunta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
you are not responsible for protecting those who embraced the faith but did not leave their homes, until they do so.
waɗancan, sãshensu waliyyai ne ga sãshe. kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma ba su yi hijira ba, bã ku da wani abu daga waliccinsu, sai sun yi hijira.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
some of us are muslims and some of us have deviated from the truth. whoever has embraced islam has followed the right guidance.
"kuma lalle ne mũ akwai a cikinmu, waɗanda suka mĩƙa wuya, kuma akwai a cikinmu karkatattu. to, wanda ya mĩƙa wuya waɗancan kam sun nufi shiryuwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
a multitude of those (foremost) will be from the first generations (who embraced islam).
jama'a ne daga mutãnen farko.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a multitude of those (on the right hand) will be from the first generation (who embraced islam).
wata ƙungiya ce daga mutãnen farko.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but the prophet and those who have embraced the faith with him, and have fought wealth and soul (in the way of god), are blessed and will be successful.
amma manzon allah da waɗanda suka yi ĩmãni tãre da shi, sun yi jihãdi da dũkiyõyinsu da rãyukansu. kuma waɗannan sunã da ayyukan alhẽri, kuma waɗannan sũ ne mãsu cin nasara.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and when they entered into the presence of joseph, he embraced his brother, and said, “i am your brother; do not be saddened by what they used to do.”
kuma a lõkacin da suka shiga wajen yũsufu, ya tattara ɗan'uwansa zuwa gare shi, ya ce: "lalle nĩ ne ɗan'uwanka, sabõda haka kada ka yi baƙin ciki da abin da suka kasance sunã aikatãwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
'and of us some are muslims (who have submitted to allah, after listening to this quran), and of us some are al-qasitun (disbelievers those who have deviated from the right path)'. and whosoever has embraced islam (i.e. has become a muslim by submitting to allah), then such have sought the right path."
"kuma lalle ne mũ akwai a cikinmu, waɗanda suka mĩƙa wuya, kuma akwai a cikinmu karkatattu. to, wanda ya mĩƙa wuya waɗancan kam sun nufi shiryuwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting