Results for enabled translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

from a sperm drop he created him, and enabled him.

Hausa

daga ɗigon maniyyi, ya halitta shi sa'an nan ya ƙaddarã shi (ga halaye).

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if enabled, gnome-session will save the session automatically.

Hausa

idan an fara, zaman shawarar-gnome zai yi tambaya ga mai amfani da kwamfyuta kafin ya ƙarasar da zaman shawarar.

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if enabled, gnome-session will prompt the user before ending a session.

Hausa

idan an fara, zaman shawarar-gnome zai yi tambaya ga mai amfani da kwamfyuta kafin ya ƙarasar da zaman shawarar.

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

in march 2020, the israeli government enabled security agencies to track mobile phone data of people supposed to have coronavirus.

Hausa

a cikin maris 2020 gwamnatin isra'ila ta ba hukumomin tsaro damar bin diddigin bayanan wayar hannu na mutanen da ke dauke da kwayar cutar corona.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if enabled, gnome-session will save the session automatically. otherwise, the logout dialog will have an option to save the session.

Hausa

idan an fara, zaman shawarar-gnome zai adana zaman shawarar farat ɗaya. idan ba haka ba, za'a ba da iko wa zauren akwatin bayanin fitarwa ya zaɓi adana zaman shawarar.

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

the large number of host bat and avian species, and their global range, has enabled extensive evolution and dissemination of coronaviruses.many human coronavirus have their origin in bats.

Hausa

babban adadin rundunar gemage da jinsunar avian, da kuma kewayon su na duniya, ya ba da izinin juyin halitta da kuma yada coronavirus da yawa. yawancin coronavirus na mutum yana da asalin su da jemagu.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he has enabled you to receive this at this time and has protected you from enemies to make it an evidence (of the truth) for the believers. he will guide you to the right path.

Hausa

kuma ya kange hannãyen mutãne daga gare ku, kuma dõmin ta kasance wata ãyã ce ga mũminai, kuma yã shiryar da ku ga hanya madaidaiciya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god is the one who created the heavens and the earth, sent down water from the sky by which he produced fruits for your sustenance, enabled you to use boats to sail on the sea, and placed the rivers at your disposal, all by his command.

Hausa

allah ne wanda ya halicci sammai da ƙasa kuma ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan ya fitar game da shi, daga 'ya'yan itãce arziki dõminku kuma ya hõrẽ jirgin ruwa dõmin ya yi gudu a cikin tẽku da umurninsa, kuma ya hõrẽ muku kõguna.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

"he who has, made for you the earth like a carpet spread out; has enabled you to go about therein by roads (and channels); and has sent down water from the sky."

Hausa

"wanda ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma ya shigar muku da hanyõyi a cikinta, kuma ya saukar da ruwa daga sama."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
9,179,536,146 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK