From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
the new england journal of medicine reports that a lack of hand-washing remains at unacceptable levels in most medical environments, with large numbers of doctors and nurses routinely forgetting to wash their hands before touching patients, thus transmitting microorganisms.
sabuwar mujalla na magani ta ba da rahoto da cewa wanke hannu a yawancin ma’aikatun lafiya ba abin karbuwa bane, yawancin likitoci da ingozomai sukan manta wanke hannu kafin taba marasa lafiya, wanda ke jawo yaduwan kananan halittu masu yada cuta.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
according to the u.s. occupational safety and health administration (osha), lower exposure risk jobs have minimal occupational contact with the public and other coworkers, for which basic infection prevention measures are recommended, including hand washing, encouraging workers to stay home if they are sick, respiratory etiquette, and maintaining routine cleaning and disinfecting of the work environment.
dangane da hukumar kula da lafiya da kiwon lafiya wato occupational safety and health administration (osha), hadarin bayyana ga kankantan aikin huldawa tare da jama’a da wasu abokan aiki wanda ake bada shawarar matakan kariya na kamuwa da cuta, hade da wanke hannu, karfafa ma’aikata su kasance a gida idan ba su da lafiya, da'awar numfashi, shara na yau da kullun, share da kashe kwayar cuta a yanayin wurin aiki.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality: