From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
epithelium tissue
hausa
Last Update: 2024-10-11
Usage Frequency: 1
Quality:
and use a tissue to touch the touch screen or other controls.
kuma amfani da fele-fele takarda don taɓa allon taɓawa ko wasu sarrafawa.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
cough and sneeze into your elbow or a tissue, and then immediately throw away the tissue and wash your hands.
yi tari ko atishwa a gwiwar hannun ka ko da takardar tsafta sanan ka jefar da wuri ka kuma wanke hanun ka.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
rather, allah purifies whom he will and they shall not be wronged a single tissue that covers a date stone.
Ã'a, allah ne yake tsarkake wanda yake so. kuma ba za a zalunce su da zaren gurtsun dabĩno ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the cdc recommends covering the mouth and nose with a tissue when coughing or sneezing and recommends using the inside of the elbow if no tissue is available.
cdc ta ba da shawarar rufe bakin da hanci da tolet papper yayin tari ko atishawa takuma badar da shawarar yin amfani da gwiwar hannu idan ba a sami tolet papper ba.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
health organizations recommended that people cover their mouth and nose with a bent elbow or a tissue when coughing or sneezing, and disposing of any tissue immediately.
kungiyoyin kiwon lafiya sun shawarciu da jama’a suyi rufe baki da hancin ta hanyar lankewasa gwiwar hannaye ko kuma ayi amfani da tolifefa yayin da mutum ke tari ko atishawa kuma a tabbatar an zubar da tolifefa ba tare da bata lokaci ba bayan kammala hakan.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
the interaction of the coronavirus spike protein with its complement host cell receptor is central in determining the tissue tropism, infectivity, and species range of the virus.
hulɗawar coronavirus na sa karuwar furotin tare da wajen zaman receptor na tantanin halitta yana musamman ga sanin tropism na nama, kamuwar cuta, da jerin nau’in kwayar cuta.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
then we created of the drop a clot then we created of the clot a tissue then we created of the tissue bones then we garmented the bones in flesh; thereafter we produced him as another creature.
sa'an nan kuma muka halitta shi gudan jini, sa'an nan muka halitta gudan jinin tsõka, sa'an nan muka halitta tsõkar ta zama ƙasũsuwa, sa'an nan muka tufãtar da ƙasũsuwan da wani nãma sa'an nan kuma muka ƙãga shi wata halitta dabam.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
abnormal laboratory findings: the c-reactive protein (crp) level in blood reflects the severity of inflammation or tissue injury and has been proposed to be a potential prognostic factor for disease, response to therapy, and ultimate recovery.
binciken dakin gwaji wanda ba a hanya ba ne: c-reactive protein (crp) mataki a jini yana nuna tsananin zafin kumburi ko raunin nama kuma an gabatar da shi don zama mai yuwuwar asarar cutar, amsar jin magani, da murmurewa ta ƙarshe.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality: