Ask Google

Results for establisheth translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

Then Allah establisheth His revelations.

Hausa

Sa'an nan kuma Allah Ya kyautata ãyõyinSa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

Allah effaceth what He will, and establisheth (what He will), and with Him is the source of ordinance.

Hausa

Allah Yanã shafe abin da Yake so, kuma Yanã tabbatarwa kuma a wurinsa asalin Littãfin yake.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

Now, if Allah willed, He would seal thine heart. And Allah abolisheth falsehood and establisheth truth by His words; verily He is the Knower of that which is in the breasts.

Hausa

To, idan Allah Ya so, zai yunƙe a kan zũciyarka, kuma Allah Yana shãfe ƙarya kuma Yana tabbatar da gaskiya da kalmõminSa. Lalle ne Shĩ Masani ne ga abin da ke cikin zukata.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

Virtue is not in this that ye turn your faces toward the east and west, but virtue is of him who believeth in Allah and the Last Day and the angels and the Book and the prophets: and giveth of his substance, for love of Him unto kindred and orphans and the needy and the wayfarer and the beggars and for redeeming necks, and establisheth prayer and giveth the poor-rate and is of the performers of their covenant when they have covenanted; and is of the patient in adversity and affliction and in time or violence these are they who are proven true, and these they are God-fearing.

Hausa

Bai zama addini ba dõmin kun jũyar da fuskõkinku wajen gabas da yamma, kuma amma addini shi ne ga wanda ya yi ĩmãni da Allah da Rãnar Lãhira da malã'iku da Littattafan sama da Annabãwa, kuma ya bãyar da dũkiya, akan yana son ta, ga mai zumunta da marãyu da matalauta da ɗan hanya da mãsu rõƙo, kuma a cikin fansar wuya, kuma ya tsayar da salla, kuma ya bãyar da zakka, da mãsu cika alkawari idan sun ƙulla alkawarin da mãsu haƙuri a cikin tsanani da cũta da lõkacin yãƙi. Waɗannan su ne suka yi gaskiya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
4,401,923,520 human contributions

Users are now asking for help:We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK