Results for eternity translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

enter it in peace. this is the day of eternity'

Hausa

(a ce musu) "ku shige ta da aminci, waccan ita ce rãnar dawwama."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 4
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

the gardens of eternity with gates thrown wide open to them.

Hausa

gidãjen aljannar zama, alhãli kuwa tanã abar buɗe wa kõfõfi sabõda su.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

there are delightful dwelling places for them in the gardens of eternity.

Hausa

kuma yarda daga allah ce mafi girma.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

enter this paradise in peace.” that will be the day of eternity.

Hausa

(a ce musu) "ku shige ta da aminci, waccan ita ce rãnar dawwama."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

gardens of eternity, whose doors will (ever) be open to them;

Hausa

gidãjen aljannar zama, alhãli kuwa tanã abar buɗe wa kõfõfi sabõda su.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he will abide forever in the gardens of eternity, through which rivers flow.

Hausa

gidãjen aljannar zama kõguna na gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwama a cikinsu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

then it will be said to the evildoers: 'taste the chastisement of eternity!

Hausa

sa'an nan kuma aka ce ga waɗanda suka yi zãlunci, "ku ɗanɗani azãbar dawwama!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

say, “is this better, or the garden of eternity promised to the righteous?

Hausa

ka ce: "shin, wancan ne mafi alhẽri, kõ kuwa aljannar dawwama wadda aka yi wa'adi ga mãsu taƙawa?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

for them therein is the home of eternity as recompense for what they, of our verses, were rejecting.

Hausa

sunã a gidan dawwama a cikinta, dõmin sakamako ga abin da suka kasance sunã yin musu game da ãyõyinmu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

say, "is that better or the garden of eternity which is promised to the righteous?

Hausa

ka ce: "shin, wancan ne mafi alhẽri, kõ kuwa aljannar dawwama wadda aka yi wa'adi ga mãsu taƙawa?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

it will be said to him, “enter it in peace; this is the day of eternity.”

Hausa

(a ce musu) "ku shige ta da aminci, waccan ita ce rãnar dawwama."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

say: 'is that better, or the garden of eternity which the cautious have been promised?

Hausa

ka ce: "shin, wancan ne mafi alhẽri, kõ kuwa aljannar dawwama wadda aka yi wa'adi ga mãsu taƙawa?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

their reward is with their lord: gardens of eternity beneath which rivers flow, where they will abide forever.

Hausa

sakamakonsu, a wurin ubangijinsu, shi ne gidajen aljannar zama, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu sunã madawwama a cikinta har abada.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he will forgive you your sins and will admit you to gardens beneath which rivers flow. he will lodge you in excellent mansions in the gardens of eternity.

Hausa

sai allah ya gãfarta muku zunubbanku, kuma ya shigar da ku gidãjen aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu, da waɗansu ɗãkuna mãsu dãɗi a cikin gidãjen aljannar zama.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god has a reward in store for them: gardens of eternity, through which rivers flow; they will dwell therein forever.

Hausa

sakamakonsu, a wurin ubangijinsu, shi ne gidajen aljannar zama, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu sunã madawwama a cikinta har abada.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we did not grant to any man before you eternity [on earth]; so if you die - would they be eternal?

Hausa

kuma ba mu sanya dawwama ga wani mutum ba, a gabãninka. shin to idan ka mutu to sũ ne madawwama?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but satan whispered to him saying: 'adam, shall i direct you the tree of eternity and a kingdom which never decays'

Hausa

sai shaiɗan ya sanya waswãsi zuwa gare shi, ya ce: "yã Ãdamu! shin, in shiryar da kai ga itãciyar dawwama da mulki wanda bã ya ƙãrẽwa?"

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and he will forgive you your sins and admit you into gardens with rivers flowing under them. he will lodge you in fine dwellings in the gardens of eternity; that is indeed the supreme achievement.

Hausa

sai allah ya gãfarta muku zunubbanku, kuma ya shigar da ku gidãjen aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu, da waɗansu ɗãkuna mãsu dãɗi a cikin gidãjen aljannar zama. wannan shĩ ne babban rabo, mai girma.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and admit them, our lord, into the gardens of eternity, which you have promised them, and the righteous among their parents, and their spouses, and their offspring.

Hausa

"ya ubangijinmu! kuma ka shigar da su a gidãjen aljannar zama, wannan da ka yi musu wa'adi, sũ da wanda ya kyautatu daga ubanninsu da mãtan aurensu da zurriyarsu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

as for those who believe and do good works, we shall admit them to gardens underneath which rivers flow, they are there for eternity, and for them purified spouses. and we shall admit them into plenteous shade.

Hausa

kuma waɗanda suka yiĩmãni, kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, zã mu shigar da su gidãjen aljanna, (waɗanda) ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã dawwamammu a cikinsu har abada suna da, a cikinsu, mãtan aure mãsu tsarki, kuma munã shigar da su a wata inuwa matabbaciyar lumshi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,920,068,241 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK