From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
exercise patience
exercise patience
Last Update: 2023-09-24
Usage Frequency: 2
Quality:
(muhammad), exercise patience.
sabõda haka ka yi haƙuri.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do you not exercise your reason?
shin fa, bã ku hankalta?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 4
Quality:
exercise patience to please your lord.
kuma sabõda ubangijinka? sai ka yi haƙure
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
then, will they not exercise their reason?
ashe, bã su hankalta?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but most of them do not exercise their reason.
Ã'a, mafi yawansu bã su hankalta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(muhammad), exercise patience with no complaints.
sabõda haka, ka yi haƙuri, haƙuri mai kyãwo.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but if you exercise patience it will be better for you.
kuma idan kun yi haƙuri, lalle shĩ ne mafi alhẽri ga mãsu haƙuri.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(muhammad), exercise patience as did the steadfast messengers.
sabõda haka, ka yi haƙuri kamar yadda mãsu ƙarfin niyya daga manzanni suka yi haƙuri.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(muhammad), exercise patience. the promise of god is true.
sabõda haka, ka yi haƙuri, lalle wa'adin allah gaskiya ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that is because they are a people who do not exercise their reason.
wannan dõmin lalle ne su, mutãne ne (waɗanda) bã su hankalta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but can you make the deaf hear even if they do not exercise their reason?
shin fa, kai kana jiyar da kurma, kuma kõ dã sun kasance bã su hankalta?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
exercise patience; god does not ignore the reward of those who do good.
kuma ka yi haƙuri. allah bã ya tõzartar da lãdar mãsu kyautatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
certainly we have left of it a manifest sign for people who exercise their reason.
kuma lalle mun bar wata ãyã bayyananna daga gare ta ga mutãne mãsu hankalta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we have certainly made the signs clear for you, so that you may exercise your reason.
lalle mun bayyanamuku ãyõyi da fatan zã ku yi hankali.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the lord replied, "the unjust do not have the right to exercise my authority."
ya ce: "kuma daga zũriyata." ya ce: "alkawarĩna bã zai sãmu azzãlumai ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
(muhammad), exercise patience; we have given them respite only for an appointed time.
sabõda haka kada ka yi gaggawa a kansu, munã yi musu ƙidãyar ajali ne kawai, ƙidãyãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
exercise patience and let it be only for the cause of god. do not be grieved about them nor disappointed at their evil plans.
kuma ka yi haƙuri, kuma haƙurinka bã zai zama ba fãce dõmin allah, kuma kada ka yi baƙin ciki sabo da su, kuma kada ka kasance a cikin ƙuncin rai daga abin da suke yi na mãkirci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but indeed if any show patience and forgive, that would truly be an exercise of courageous will and resolution in the conduct of affairs.
kuma lalle ne, wanda ya yi haƙuri kuma ya gãfarta (wa wanda ya zãlunce shi), to shĩ wancan aiki haƙĩƙa, yanã daga manyan al'amura (da allah ke so).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
have they not travelled through the land so that they may have hearts by which they may exercise their reason, or ears by which they may hear?
shin, to, ba su yi tafiya ba a cikin ƙasa dõmin zukãta waɗanda zã su yi hankali da su da kunnuwa da za su yi saurãre da su su kasance a gare su?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: