From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
he exhorteth you in order that ye may take heed.
yanã yi muku gargaɗi, ɗammãnin ku, kunã tunãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah exhorteth you lest ye may ever revert to the like thereof, if ye are believers indeed.
allah yanã yi muku wa'azi, kada ku kõma ga irinsa, har abada, idan kun kasance mũminai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
verily excel lent is that wherewith allah exhorteth you verily allah is ever hearing, beholding.
lalle ne allah mãdalla da abin da yake yi muku wa'azi da shi. lalle ne allah yã kasance mai ji ne, mai gani.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
verily allah commandeth justice and well-doing and giving to kindred; and he prohibiteth lewdness and wickedness and oppression; he exhorteth you that haply ye may beadmonished.
lalle allah nã yin umurni da ãdalci da kyautatãwa, da bai wa ma'abũcin zumunta, kuma yanã hani ga alfãsha da abin da aka ƙi da rarrabe jama'a. yanã yi muku gargaɗi, ɗammãnin ku, kunã tunãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: