From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
‘do not be afraid. indeed the apostles are not afraid before me,
kada ka ji tsõro lalle ni, manzanni bã sujin tsõro a wurina."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
beginning to be afraid of them.
sai ya ji tsõro daga gare su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they said, ‘do not be afraid.
suka ce: "kada kaji tsõro, masu husuma biyu ne; sãshenmu ya zãlunci sãshe.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
"do not be afraid," they said.
suka ce: "kada kaji tsõro, masu husuma biyu ne; sãshenmu ya zãlunci sãshe.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
'do not be afraid' they answered.
suka ce: "kada ka firgita.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
they said: 'do not be afraid. we have been sent to the people of lot.
suka ce, "kada kaji tsõro lalle ne mũ, an aiko mu ne zuwa ga mutãnen lũɗu"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 3
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
so be afraid of allah; and allah teaches you.
kumaku bi allah da takƙawa, kuma allah ya sanar da ku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do not be afraid or grieved for we shall return him to you and make him a messenger."
lalle ne mũ, mãsu mayar da shi ne zuwa gare ki, kuma mãsu sanya shi ne a cikin manzanni
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
are you afraid to offer a freewill offering before your consultation?
ashe, kun ji tsõron ku gabãtar da sadakõki a gabãnin gãnãwarku?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
come forward, and do not be afraid. indeed you are safe.’
ka fuskanto, kuma kada ka ji tsõro lalle ne kanã daga waɗanda ke amintattu."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and when they have been ordered to fight, some of them have felt afraid of human beings just as they should be afraid of god, or they are even more afraid.
to a lõkacin da aka wajabta musu yãƙi sai ga wani ɓangare daga cikinsu sunã tsõron mutãne kamar tsõron allah kõ kuwa mafi tsanani ga tsõron, kuma suka ce: "ya ubangijinmu!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and be afraid of the day when you shall be brought back to allah. then every person shall be paid what he earned, and they shall not be dealt with unjustly.
kuma ku ji tsõron wani yini wanda ake mayar da ku a cikinsa zuwa ga allah, sa'an nan kuma a cika wa kõwane rai abin da ya sanã'anta, kuma sũ bã a zãluntar su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
have no fear of being overtaken, nor be afraid of treading through the sea."
sa'an nan ka dõka musu hanya a cikin tẽku tana ƙẽƙasasshiya, bã ka tsõron riskuwa, kuma bã ka fargabar nutsẽwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
but we said, "do not be afraid. it is you who shall prevail."
muka ce: "kada ka ji tsõro. lalle kai ne mafi ɗaukaka."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
but they said, "don't be afraid"; and they gave him the good news of a son who would be endowed with knowledge.
suka ce: "kada kaji tsõro." kuma suka yi masa bushãra da (haihuwar) wani yaro mai ilmi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
do not be afraid of them but have fear of me. on this day i have perfected your religion, completed my favors to you, and have chosen islam as your religion.
a yau nã kammalã muku addininku, kuma nã cika ni'imata a kanku, kuma nã yarda da musulunci ya zama addini a gare ku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
this will help preserve a proper testimony because the witness will be afraid of the denial of their own testimony by a second pair of witness.
wannan ne mafi kusantar su zo da shaida a kan fuskarta kõ kuwa su yi tsõron a tũre rantsuwõyi a bãyan rantsuwõyinsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and allah has said: take not two gods, he is only one allah; so of me alone should you be afraid.
kuma allah ya ce: "kada ku riƙi abũbuwan bautãwa biyu. abin sani kawai, wanda ake bautãwa guda ne, sa'an nan sai kuji tsõrona, ni kawai."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
the lord replied them, "do not be afraid; i am with you all the time, listening and seeing."
ya ce: "kada ku ji tsõro. lalle nĩ, inã tãre da ku, inaji, kuma inã gani."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and let them fear, who, if they themselves left behind weak offspring, would be afraid for them, and let them fear allah and speak exactly.
kuma waɗanda suke dã sun bar zuriyya mãsu rauni a bãyansu, zã su ji tsõro a kansu, su yi sauna, sa'an nan su bi allah da taƙawa, kuma su faɗi magana madaidaiciya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.