From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
when the oceans begin to flow,
kuma idan tẽkuna aka facce su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
in the two gardens flow two springs.
a cikinsu akwai marẽmari biyu sunã gudãna.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we made a river flow through them.
kuma muka ɓuɓɓugar da ƙoramu a tsakãninsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and those that flow with ease and gentleness;
sa'an nan da jirãge mãsu gudãna (a kan ruwa) da sauƙi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
your lord has made a spring to flow at your feet.
haƙĩƙa ubangijinki ya sanya wani marmaro a ƙarƙashinki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he has set two seas in motion that flow side by side together,
yã garwaya tẽku biyu (ruwan dãɗi da na zartsi) sunã haɗuwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they shall live for ever in gardens underneath which rivers flow.
sunã da gidãjen aljanna, ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwama a cikinsu har abada.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and shall live for ever in everlasting gardens beneath which rivers flow.
gidãjen aljannar zama kõguna na gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwama a cikinsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and these rivers flow beneath me; do you not then see?
ashe mulkin masar bã a gare ni yake ba, kuma waɗannan kõguna sunã gudãna daga ƙarƙashĩna? ashe, ba ku gani ba?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
as for the righteously striving believers, they will live in paradise wherein streams flow.
lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da gidãjen aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashin gidãjen.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we make therein gardens of palms and grapevines and we make springs to flow forth in it,
kuma muka sanya, a cikinta (ƙasã), waɗansu gõnaki na dabĩno da inabõbi, kuma muka ɓuɓɓugar da ruwa daga marẽmari a cikinta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a fountain where the devotees of allah do drink, making it flow in unstinted abundance.
wani marmaro ne, daga gare shi bayin allah suke sha, suna ɓuɓɓugar da shi ɓuɓɓugarwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we shall remove whatever rancour may be in their hearts. at their feet shall flow rivers.
kuma muka fitar da abin da yake a cikin ƙirãzansu, daga ƙiyayya, ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, kuma suka ce: "gõdiya ta tabbata ga allah, wanda ya shiryar da mu ga wannan.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
allah has promised the believing men and believing women gardens beneath which rivers flow. they shall abide in it.
kuma allah yã yi wa'adi ga mummunai maza da mummunai mãtã da gidãjen aljanna ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwamã a cikinsu, da wurãren zama mãsu dãɗi a cikin gidãjen aljannar.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah hath prepared for them gardens under which rivers flow, to dwell therein: that is the supreme felicity.
allah yã yi musu tattalin gidãjen aljanna, ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwamã a cikinsu. wancan ne babban rabo mai girma.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and he will admit them to gardens beneath which rivers flow, to dwell therein (for ever).
allah yã yarda da su, kuma sun yarda da shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(in contrast) allah will assuredly cause those who believe and act righteously to enter gardens beneath which rivers flow.
lalle ne allah yanã shigar da waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai a cikin gidãjen aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(the angel) therefore called her from below her, “do not grieve – your lord has made a river flow below you.”
sai (yãron da ta haifa) ya kira ta daga ƙarƙashinta, "kada ki yi baƙin ciki! haƙĩƙa ubangijinki ya sanya wani marmaro a ƙarƙashinki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting