Results for foundations translation from English to Hausa

English

Translate

foundations

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

or like him who passed by a town collapsed on its foundations.

Hausa

kõ kuwa wanda ya shũɗe a kan wata alƙarya, alhãli kuwa tana wõfintacciya a kan gadãjen rẽsunanta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

only a mosque whose foundations have been laid from the very first on godliness is worthy of your visiting it.

Hausa

lalle ne, masallaci wanda aka yi harsãshinsa a kan taƙawa tun farkon yini, shĩ ne mafi cancantar ka tsaya a cikinsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

when we decide to destroy a town we warn the rich ones therein who commit evil. thus it becomes deserving to destruction and we destroy its very foundations.

Hausa

kuma idan mun yi nufin mu halakar da wata alƙarya, sai mu umurci mawadãtanta, har su yi fãsicci a cikinta, sa'an nan maganar azãba ta wajaba a kanta, sa'an nan mu darkãke ta, darkãkẽwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and remember abraham and isma'il raised the foundations of the house (with this prayer): "our lord!

Hausa

kuma a lõkacin da ibrãhĩm yake ɗaukaka harsãshin gini ga ¦ãkin, da ismã'ĩla (suna cẽwa:) "yã ubangijnmu!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

as abraham raised the foundations of the house with ishmael, [they prayed]: ‘our lord, accept it from us!

Hausa

kuma a lõkacin da ibrãhĩm yake ɗaukaka harsãshin gini ga ¦ãkin, da ismã'ĩla (suna cẽwa:) "yã ubangijnmu!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

as abraham raises the foundations of the house, together with ishmael, “our lord, accept it from us, you are the hearer, the knower.

Hausa

kuma a lõkacin da ibrãhĩm yake ɗaukaka harsãshin gini ga ¦ãkin, da ismã'ĩla (suna cẽwa:) "yã ubangijnmu! ka karɓa daga gare mu, lalle ne kai, kai ne mai ji, mai sani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and when ibrahim and ismail raised the foundations of the house: our lord! accept from us; surely thou art the hearing, the knowing:

Hausa

kuma a lõkacin da ibrãhĩm yake ɗaukaka harsãshin gini ga ¦ãkin, da ismã'ĩla (suna cẽwa:) "yã ubangijnmu! ka karɓa daga gare mu, lalle ne kai, kai ne mai ji, mai sani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

those who were before them [had also] schemed. then allah came at their edifice from the foundations and the roof fell down upon them from above and the punishment overtook them whence they were not aware.

Hausa

lalle ne waɗanda suke a gabãninsu sun yi mãkirci, sai allah ya je wa gininsu daga harsãshensa, sai rufi ya fãɗa a kansu daga bisansu, kuma azãba ta jẽ musu daga inda ba su sani ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when abraham and ishmael raised the foundations of the house (supplicating): 'o our lord, accept this from us, you are the hearer, the knower.

Hausa

kuma a lõkacin da ibrãhĩm yake ɗaukaka harsãshin gini ga ¦ãkin, da ismã'ĩla (suna cẽwa:) "yã ubangijnmu! ka karɓa daga gare mu, lalle ne kai, kai ne mai ji, mai sani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

allah has promised to those among you who believe and do righteous deeds, that he will make them successors in the land just as he made those who passed away before them, and that he will establish their religion, which he has approved for them, on strong foundations and will change their (present) state of fear into peace and security.

Hausa

allah ya yi wa'adi ga waɗanda suka yi ĩmãni daga gare. ku, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, lalle zai shugabantar da su a cikin ƙasa kamar yadda ya shugabantar da waɗanda suke daga gabãninsu, kuma lalle ne zai tabbatar musu da addininsu wanda ya yardar musu, kuma lalle ne yanã musanya musu daga bãyan tsõronsu da aminci, sunã bauta mini bã su haɗa kõme da nĩ.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,779,386,303 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK