Results for get a bucket of clean water translation from English to Hausa

English

Translate

get a bucket of clean water

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

interventions that promote hand washing can reduce diarrhoea episodes by about a third, and this is comparable to providing clean water in low income areas.

Hausa

kariya wanda ke kara matsayin wanken hannu na iya rage yawan zawo har kimanin kashi daya cikin uku, kuma za a iya kwatanta wannan da samar da ruwa mai tsabta a cikin matalauta.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

where's your favorite place to get a butterfly kiss

Hausa

where's your favorite place to get a butterfly kiss?

Last Update: 2024-11-27
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when the magicians came, they said to firon: shall we get a reward if we are the vanquishers?

Hausa

to, a lõkacin da masihirta suka jẽ suka ce wa fir'auna,"shin, lalle ne, haƙĩƙa munã da ijãra idan mun kasance mũ ne marinjãya?"

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

but if the disbelievers get a turn, they say, “did we not side with you, and defend you from the believers?”

Hausa

kuma idan wani rabo ya sãmu ga kãfirai sai su ce: "ashe ba mu rinjãye ku ba, kuma muka tsare ku daga mũminai?"

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

in that which your wives leave, your share is a half if they have no child; but if they leave a child, you get a fourth of that which they leave after payment of legacies that they may have bequeathed or debts.

Hausa

kuma kunã da rabin abin da mãtanku na aure suka bari idan rẽshe bai kasance gare su ba. sa'an nan idan rẽshe ya kasance gare su, to, kunã da rubu'i (ɗaya daga cikin kashi huɗu) daga abin da suka barin, daga bãyan wasiyya wadda suka yi kõ kuma bãshi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

" hong kong has set up a scheme where suspected patients can stay home, ""emergency department will give a specimen tube to the patient"", they spit into it, send it back and get a test result a while after.the british nhs has announced that it is piloting a scheme to test suspected cases at home, which removes the risk of a patient infecting others if they come to a hospital or having to disinfect an ambulance if one is used.in drive-through testing for covid-19 for suspected cases, a healthcare professional takes sample using appropriate precautions. "

Hausa

"hong kong ta tsara wata makirci inda wadanda ake gani suna da cutar kan zauna a gida, ""sashen gaggawa za su bada bututun samfuri wa marasa lafiyan"", za su tofa miyau ciki, tura shi wurin su kuma a sami sakamakon gwajin nan gaba. nhs na birtaniya sun sanar da makirci gwajin farko domin gwajin wadanda ake ganin suna da cutan a gida, wanda ya cire hadarin yaduwar cutan daga marasa lafiyan zuwa wasu idan suka zo asibitin ko ta wurin wankewar kwayar cutan daga motar daukan gawa wato ambulance idan an yi amfani da ita. a ta wuring gwajin covid-19 na kowa ga wadanda ake zaton sun kamu da cutar, kwarare ma’aikatar kiwon lafiya zai dauke samfurin ta wuring yin amfani da ko wande irin matakan kariya."

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.

Get a better translation with
8,899,353,913 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK