From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
he best knows what you gossip concerning it.
shĩ ne mafi sani ga abin da kuke kũtsãwa a cikinsa na magana.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they will hear therein neither gossip, nor lies.
bã su jin yãsassar magana, a cikinta, kuma bã su jin ƙaryatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
[and] scorner, going about with malicious gossip -
mai zunɗe, mai yãwo da gulma.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so leave them to gossip and play till they encounter the day they are promised:
sabõda haka ka bar su, su dulmuya, kuma su yi wãsã, har su haɗu da rãnarsu wadda ake yi musu alkawari (da ita).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
say, ‘allah!’ then leave them to play around in their impious gossip.
ka ce: "allah," sa'an nan ka bar su a cikin sharhõliyarsu sunã wãsã.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
when you encounter those who gossip about our revelations, turn away from them, until they engage in another topic.
kuma idan kã ga waɗanda suke kũtsawa a cikin ãyõyinmu, to, ka bijire daga gare su, sai sun kũtsa a cikin wani lãbãri waninsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
women in the town began to gossip, "the nobleman's wife is trying to seduce her slave!
kuma waɗansu mãtã a cikin birnin suka ce: "matar azĩz tanã nẽman hãdiminta daga kansa!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
some of the women in the town started to gossip saying, "the king's wife has tried to seduce her servant and has fallen madly in love with him.
kuma waɗansu mãtã a cikin birnin suka ce: "matar azĩz tanã nẽman hãdiminta daga kansa! haƙĩƙa, yã rufe zũciyarta da so.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
when you see those who gossip impiously about our signs, avoid them until they engage in some other discourse; but if satan makes you forget, then, after remembering, do not sit with the wrongdoing lot.
kuma idan kã ga waɗanda suke kũtsawa a cikin ãyõyinmu, to, ka bijire daga gare su, sai sun kũtsa a cikin wani lãbãri waninsa. kuma imma dai shaiɗan lalle ya mantar da kai, to, kada ka zauna a bayan tunãwa tãre da mutãne azzãlumai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and when she heard of their gossip, she invited them, and prepared for them a banquet, and she gave each one of them a knife. she said, “come out before them.”
sa'an nan a lõkacin da ta ji lãbãri game da mãkircinsu, sai ta aika kiran liyafa zuwa gare su, kuma ta yi tattalin abincin da ake dõgara wajen cinsa, kuma ta bai wa kõwace ɗaya daga cikinsu wuƙa, kuma ta ce: "ka fito a kansu."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting