From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
verily ye love the herein.
bã haka ba kunã son mai gaugawar nan (duniya) ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
verily herein is lesson for him who feareth.
lalle ne, a cikin wannan haƙiƙa akwai abin kula ga wanda yake tsõron allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
herein, surely is a message for true worshippers.
lalle ne a cikin wannan (alƙur'ãni), haƙĩƙa, akwai iyarwa (ga maganar da ta gabãta ga waɗansu mutãne mãsu ibãda.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
herein are really signs for those who discern.
lalle ne a cikin wancan akwai ãyõyi ga mãsu tsõkaci da hankali.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lo! herein indeed are portents for folk who believe.
lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga mutãne mãsu yin ĩmãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lo! herein is indeed a lesson for him who feareth.
lalle ne, a cikin wannan haƙiƙa akwai abin kula ga wanda yake tsõron allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
herein you will have abundant fruits of which you will eat.”
kunã sãmu, a cikinta, 'yã'yan itãcen marmari mãsu yawa, daga cikinsu kuke ci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
verily herein are signs for every persevering, grateful persons.
lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga dukan mai yawan haƙuri, mai yawan gõdiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
herein, surely, is a message for those devoted to worship.
lalle ne a cikin wannan (alƙur'ãni), haƙĩƙa, akwai iyarwa (ga maganar da ta gabãta ga waɗansu mutãne mãsu ibãda.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
verily herein is a mercy and an admonition for a people who believe.
lalle a cikin wancan haƙĩƙa akwai rahama da tunãtawa ga mutanen da ke yin ĩmãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lo! herein is indeed a portent, yet most of them are not believers.
lalle ne ga wannan, akwai ãyã, kuma mafi yawansu bã su kasance mãsu ĩmãni ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and herein hath come unto thee the truth and an exhortation and a reminder for believers.
kuma gaskiya ta zo maka a cikin wannan da wa'azi da tunãtarwã ga mãsu ĩmãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
those who were proud say: lo! we are all (together) herein.
waɗanda suka kangara suka ce: "lalle mũ duka munã a cikinta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
lo! herein verily are portents for each steadfast, grateful (heart).
lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga dukan mai yawan haƙuri, mai yawan gõdiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
verily herein is an admonition unto him who hath a heart, or giveth ear while he is heedful.
lalle ne, a cikin wancan, akwai tunãtarwa ga wanda zũciyarsa ta kasance gare shi, kõ kuwa ya jẽfa saurãro, alhãli kuwa yanã halarce (da hankalinsa).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
herein lie the secrets of why asymptomatic carriers are seen and what causes the severe cases in human infection.
anan ne aka samu sirrin me ya sa marasa nuna alamar kamuwa ake ganinsu da kuma abun da yake haifar da mummunan lamura a kamuwa da cutar a mutum.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
verily, herein is mercy and a reminder (or an admonition) for a people who believe.
lalle a cikin wancan haƙĩƙa akwai rahama da tunãtawa ga mutanen da ke yin ĩmãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lo! herein surely is a portent for every slave who turneth (to allah) repentant.
lalle, a cikin wancan akwai ãyã ga dukan bãwã mai maida al'amarinsa ga allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah said: then get thee down from hence; not for thee is it to be stiff-necked herein.
ya ce: "to, ka sauka daga gare ta; dõmin bã, ya kasancẽwa a gare ka ga ka yi girman kai a cikinta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and of his signs are your sleeping by night and by day, and your seeking of his grace verily herein are signs for a people who hearken.
kuma akwai daga cikin ãyõyinsa, barcinku a cikin dare da rãna, da nẽmanku ga falalarsa. lalle a cikin wannan akwai ãyõyi ga mutãne mãsu saurãrãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: