Results for i feel my mind with the thoughts of... translation from English to Hausa

English

Translate

i feel my mind with the thoughts of you

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

he then said, “i feel sick (of you)!”

Hausa

sã'an nan ya ce: "nĩ mai rashin lãfiya ne."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

i ask no recompense of you; my reward is only with the lord of the universe.

Hausa

"kuma bã ni tambayar wata ijãra a kansa. ijãrãta ba ta zama ba, fãce daga ubangijin halittu."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and i ask of you no hire therefor: my hire is but with the lord of the worlds.

Hausa

"kuma bã ni tambayar wata ijãra a kansa. ijãrãta ba ta zama ba, fãce daga ubangijin halittu."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and i ask of you no hire there for; my hire is but with the lord of the worlds.

Hausa

"kuma bã ni tambayar ku wata ijãra, ijãrãta ba ta zama ba fãce daga ubangijin halittu."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and ask of you no hire therefor; and my hire is but with the lord of the worlds.

Hausa

"kuma ba ni tambayar ku wata ijãra a kansa. ijãrata ba ta zama ba fãce daga ubangijin halittu."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

that is the thought of the unbelievers.

Hausa

wannan shĩ ne zaton waɗanda suka kãfirta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he said, ‘do not be afraid, for i will be with the two of you, hearing and seeing [whatever happens].

Hausa

ya ce: "kada ku ji tsõro. lalle nĩ, inã tãre da ku, inaji, kuma inã gani."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

those who came with the slander were a number of you. do not regard it evil for you, rather it is good for you.

Hausa

lalle ne waɗanda suka zo da ƙiren ƙarya waɗansu jama'a ne daga gare ku, kada ku yi zatonsa sharri ne a gare ku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

those who came with the slander are a band of you; do not reckon it evil for you; rather it is good for you.

Hausa

lalle ne waɗanda suka zo da ƙiren ƙarya waɗansu jama'a ne daga gare ku, kada ku yi zatonsa sharri ne a gare ku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he causes the night to enter into the day and the day to enter into the night. he has knowledge of the thoughts of the innermost of the chests.

Hausa

yanã shigar da dare a cikin yini, kuma yanã shigar da yini a cikin dare, kuma shi masani ne ga abin da yake a cikin ƙirãza.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

indeed we have brought the truth (muhammad saw with the quran), to you, but most of you have a hatred for the truth.

Hausa

lalle ne, haƙĩƙa, mun jẽ muku da gaskiya, kuma amma mafi yawanku mãsu ƙi ga gaskiyar ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

how shall you take it, when each of you has been privily with the other, and they have taken from you a solemn compact?

Hausa

kuma yãyã zã ku karɓe shi alhãli kuwa, haƙĩƙa, sãshenkuyã sãdu zuwa ga sãshe, kuma sun riƙi alkawari mai kauri daga gare ku?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and what will be the thought of those who forge lies against allah on the day of resurrection?

Hausa

kuma mẽne ne zaton waɗanda suke ƙirƙira ƙarya ga allah, a rãnar ¡iyãma?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god is aware of your faith: the one of you is of the other; so marry them with the consent of their people, and give them an appropriate dowry.

Hausa

kuma allah ne mafi sani ga ĩmãninku, sãshenku daga sãshe. sai ku aurẽ su da izinin mutãnensu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and fight the associators, all of them even as they fight all of you; and knew that allah is with the god-fearing

Hausa

kuma ku yãƙi mushirikai gabã ɗaya, kamar yadda suke yãƙar ku gabã ɗaya. kuma ku sani cẽwa lallai ne allah yanã tãre da mãsu taƙawa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he said: "we will certainly strengthen you through your brother and will invest both of you with such power that they shall not be able to hurt you. with the help of our signs the two of you and your followers will prevail."

Hausa

ya ce: "zã mu ƙarfafa damtsenka game da ɗan'uwanka kuma mu sanya muku wani dalĩli, sabõda haka bã zã su sãdu zuwa gareku ba, tãre da ãyõyinmu, kũ da waɗanda suka bĩ ku ne marinjãya."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

so if there be a hundred of you persevering, they will overcome two hundred, and if there be a thousand of you they will overcome two thousand, by the command of allah and allah is with the persevering.

Hausa

to, idan mutum ɗari, mãsu haƙuri, suka kasance daga gare ku, zã su rinjãyi mẽtan, kuma idan dubu suka kasance daga gare ku, zã su rinjãyi dubu biyu, da iznin allah. kuma allah yanã tãre da mãsu haƙuri.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

has the moment not yet come when the hearts of believers should be moved by the thought of god and the truth that has been sent down, so that they should not be like those who received the book before them but whose hearts were hardened after a lapse of time, and many of them turned disobedient?

Hausa

shin, lõkaci bai yi ba ga wa ɗanda suka yi ĩmãnĩ zukãtansu su yi tawãlu'i ga ambaton allah da abin da ya sauka daga gaskiya? kada su kasance kamar waɗanda aka bai wa littãfi a gabãnin haka, sai zãmani ya yi tsawo a kansu, sabõda haka zukãtansu suka ƙẽƙashe, kuma masu yawa daga cikinsu fãsiƙai ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

love has no reason, nor has it any season. when you love someone, you do it from your heart. when you love someone you do it from your soul. such is my love for you my dear. i truly loved you yesterday. i love you more today. and i shall love you tomorrow and till the end of time. you are the only reason why i feel so blessed in life. you are my strength and my determination. i am really proud of you and lucky to have you. i love you so much. sending my love to you via https://play.google.com/s

Hausa

Ƙauna ba ta da dalili, kuma ba ta da wani yanayi. lokacin da kuke son wani, kuna yin hakan daga zuciyar ku. lokacin da kake son wani ka yi shi daga ranka. irin wannan shine soyayyar da nake miki masoyina. ina son ku da gaske jiya. ina son ku a yau. kuma zan ƙaunace ku gobe har zuwa ƙarshen zamani. kai ne kawai dalilin da ya sa nake jin albarka a rayuwa. kai ne ƙarfina da azama. lallai ina alfahari da ku kuma na yi sa'ar samun ku. ina son ka sosai. ina aiko muku da soyayya ta ta https://play.google.com/s

Last Update: 2022-03-04
Usage Frequency: 1
Quality:

Reference: Anonymous

Get a better translation with
8,934,707,972 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK