From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
i'm so proud to call you mine
ina alfahari da kiran ku nawa
Last Update: 2022-11-22
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
and we used to call the day of judgment a lie;
"mun kasance munã ƙaryata rãnar sãkamako."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
they said, “we never used to offer the prayer.”
suka ce: "ba mu kasance munã a cikin mãsu salla ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
i had no authority over you except to call you but ye listened to me: then reproach not me, but reproach your own souls.
kuma bãbu wani dalĩli a gare ni a kanku fãce na kirã ku, sa'an nan kun karɓã mini. sabõda haka kada ku zarge ni, kuma ku zargi kanku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
those they used to call upon before will go away from them, and they shall think that they have no asylum.
kuma abin da suka kasance sunã kira a gabãnin haka ya ɓace musu, kuma suka yi zaton cẽwa bã su da wata mafakã.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
indeed what we used to call upon before is nothing' accordingly, allah leads the unbelievers astray.
Ã'a, ba mu kasance munã kiran kõme ba a gabani."kamar wancan ne allah yake ɓatar da kãfirai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
how (strange) it is for me to call you to salvation while ye call me to the fire!
me ya sãme ni, inã kiran ku zuwa ga tsĩra, kuma kunã kira na zuwa ga wutã?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and if they call you a liar, truly apostles before you were called liars, and to allah are all affairs returned.
kuma idan sun ƙaryata ka, to, lalle, an ƙaryata waɗansu manzanni a gabãninka, kuma zuwa ga allah ake mayar da al'amura.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
if they call you a liar, tell them infinite is the mercy of your lord; but his vengeance will not be turned back from the sinners.
to, idan sun ƙaryatã ka, sai ka ce: "ubangijinku ma'abũcin rahama ne mai yalwa; kuma bã a mayar da azãbarsa daga mutãne mãsu laifi."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
verily, they used to hasten on to do good deeds, and they used to call on us with hope and fear, and used to humble themselves before us.
kuma sunã kiran mu a kan kwaɗayi da fargaba. kuma sun kasance mãsu saunar (aikata sãɓo) gare mu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
if they call you a liar, so had those before them called their apostles liars, who had come to them with clear proofs, scriptures and the splendent book.
kuma idan sunã ƙaryata ka, to, haƙĩƙa, waɗanda suke a gabãninsu sun ƙaryata. manzanninsu sun jẽ musu da hujjõji, kuma da takardu, kuma da littafi mai haske.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
but when they shall see it nigh, the faces of those who disbelieve shall be sorry, and it shall be said; this is that which you used to call for.
to, lokacin da suka gan ta (azãbar) a kusa, fuskokin waɗanda suka kãfirta suka mũnana, kuma aka ce (musu) wannan shi ne abin da kuka zamo kuna ƙaryatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
and if they call you a liar, say: my work is for me and your work for you; you are clear of what i do and i am clear of what you do.
kuma idan sun ƙaryata ka, to, ka ce: "inã da aikĩna kuma kunã da aikinku, kũ kuɓutattu ne daga abin da nake aikatãwa kuma ni kuɓutacce ne daga abin da kuke aikatãwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
but when they see it approaching, the faces of those who disbelieved will turn gloomy, and it will be said, “this is what you used to call for.”
to, lokacin da suka gan ta (azãbar) a kusa, fuskokin waɗanda suka kãfirta suka mũnana, kuma aka ce (musu) wannan shi ne abin da kuka zamo kuna ƙaryatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
but when they see it approaching, the faces of those who disbelieve will be distressed, and it will be said, "this is that for which you used to call."
to, lokacin da suka gan ta (azãbar) a kusa, fuskokin waɗanda suka kãfirta suka mũnana, kuma aka ce (musu) wannan shi ne abin da kuka zamo kuna ƙaryatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
as for those who disobey, their abode is hell. whensoever they wish to escape from it they would be dragged back into it, and told: "taste the torment of the fire which you used to call a lie."
kuma waɗanda suka yi fãsiƙanci to makõmarsu ita ce wuta, kõ da yaushe suka yi nufin su fita daga gare ta, sai a mayar da su a cikinta, kuma a ce musu: "ku ɗanɗana azãbai wutã, wadda kuka kasance kunã ƙaryatãwa game da ita."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
when the reckoning is over satan will say: "the promise that was made to you by god was indeed a true promise; but i went back on the promise i had made, for i had no power over you except to call you; and you responded to my call.
kuma shaiɗan ya ce a lõkacin da aka ƙãre al'amarin, "lalle ne allah ya yi muku wa'adi, wa'adin gaskiyã, kuma na yi muku wa'adi, sa'an nan na sãɓã muku. kuma bãbu wani dalĩli a gare ni a kanku fãce na kirã ku, sa'an nan kun karɓã mini.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and if they call you a liar, so did those before them indeed call (their apostles) liars; their apostles had come to them with clear arguments, and with scriptures, and with the illuminating book.
kuma idan sunã ƙaryata ka, to, haƙĩƙa, waɗanda suke a gabãninsu sun ƙaryata. manzanninsu sun jẽ musu da hujjõji, kuma da takardu, kuma da littafi mai haske.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
(as for) those, their portion of the book shall reach them, until when our apostles come to them causing them to die, they shall say: where is that which you used to call upon besides allah?
waɗannan rabonsu daga littãfi yanã sãmunsu, har a lõkacin da manzanninmu suka je musu, sunã karɓar rãyukansu, su ce: "Ĩnã abin da kuka kasance kunã kira, baicin allah?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting