From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
then we gave you once again your turn against them, and we aided you with wealth and children and made you more in soldiery.
sa'an nan kuma mu nwayar da ɗauki a gare ku a kansu, kuma mu taimake ku da dũkiyõyi da ɗiya kuma mu sanya ku mafiya yawan mãsu fita yãƙi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and if i intend to give you good advice, my advice will not profit you if allah intended that he should leave you to go astray; he is your lord, and to him shall you be returned.
"kuma nasĩhãta bã zã ta amfãne ku ba, idan nã yi nufin in yi muku nasĩha, idan allah yakasance yanã nufin ya halaka ku. shĩ ne ubangijinku, kuma zuwa gare shi ake mayar da ku."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
it is not (the purpose) of allah to leave you in your present state till he shall separate the wicked from the good.
allah bai kasance yana barin mũminai a kan abin da kuke kansa ba, sai ya rarrabe mummũna daga mai kyau.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
then we gave you once again, a return of victory over them. and we helped you with wealth and children and made you more numerous in man power.
sa'an nan kuma mu nwayar da ɗauki a gare ku a kansu, kuma mu taimake ku da dũkiyõyi da ɗiya kuma mu sanya ku mafiya yawan mãsu fita yãƙi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if i had ever said so, you would surely have known it. you know what is in my mind, while i do not know anything that is within yours.
idan nã kasance nã faɗe shi, to lalle ka san shi, kanã sanin abin da ke a cikin raina, kuma bã ni sanin abin da ke a cikin nufinka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
say, "if i had that for which you are impatient, the matter would have been decided between me and you, but allah is most knowing of the wrongdoers."
ka ce: "lalle ne, dã a wurina akwai abin da kuke nẽman gaugãwa da shi, haƙĩƙa dã an hukunta al'amarin, a tsakãnina da tsakãninku, kuma allah shĩ ne mafi sani ga azzũlumai."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
if i had a clear evidence from my lord, and then he also bestowed his mercy upon me, who will rescue me from the punishment of allah if i still disobey him?
idan na kasance a kan hujja bayyananna daga ubangijina, kuma ya bã ni rahama daga gare shi, to, wane ne zai taimake ni daga allah idan nã sãɓa masa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if i had knowledge of the unseen, i should have multiplied all good, and no evil should have touched me: i am but a warner, and a bringer of glad tidings to those who have faith."
kuma dã na kasance inã sanin gaibi, dã lalle ne, nã yawaita daga alhẽri kuma cũta bã zã ta shãfe ni ba, nĩ ban zama ba fĩce mai gargaɗi, kumamai bãyar da bishãra ga mutãne waɗanda suke yin ĩmãni."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
if i had the knowledge of the unknown i would have enjoyed abundance of the good, and no evil would have touched me. i am only a bearer of warnings and bringer of happy news for those who believe."
kuma dã na kasance inã sanin gaibi, dã lalle ne, nã yawaita daga alhẽri kuma cũta bã zã ta shãfe ni ba, nĩ ban zama ba fĩce mai gargaɗi, kumamai bãyar da bishãra ga mutãne waɗanda suke yin ĩmãni."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
"of no profit will be my counsel to you, much as i desire to give you (good) counsel, if it be that allah willeth to leave you astray: he is your lord! and to him will ye return!"
"kuma nasĩhãta bã zã ta amfãne ku ba, idan nã yi nufin in yi muku nasĩha, idan allah yakasance yanã nufin ya halaka ku. shĩ ne ubangijinku, kuma zuwa gare shi ake mayar da ku."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
or do they say: 'he has fabricated it (himself)' say: 'if i had fabricated it, then the sin rests upon me. i reject the sins you do'
ko sunã cẽwa: (nũhu) ya ƙirƙira shi. ka ce: "idan nĩ (nũhu) na ƙirƙira shi to, laifĩnã a kaina yake, kuma nĩ mai barrantã ne daga abin da kuke yi na laifi."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and when allah will say: o isa son of marium! did you say to men, take me and my mother for two gods besides allah he will say: glory be to thee, it did not befit me that i should say what i had no right to (say); if i had said it, thou wouldst indeed have known it; thou knowest what is in my mind, and i do not know what is in thy mind, surely thou art the great knower of the unseen things.
bã ya kasancewa a gare ni, in faɗi abin da bãbu wani hakki a gare ni. idan nã kasance nã faɗe shi, to lalle ka san shi, kanã sanin abin da ke a cikin raina, kuma bã ni sanin abin da ke a cikin nufinka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.