Results for if you let me inside of your world translation from English to Hausa

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

English

Hausa

Info

English

if you let me inside of your world

Hausa

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

but if you obey god and his messenger, he will not diminish any of your deeds.

Hausa

kuma idan kun yi ɗã'a ga allah da manzonsa, to, bã zai rage muku kõme daga ayyukanku ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if you obey god and his messenger, he will not diminish you anything of your works.

Hausa

kuma idan kun yi ɗã'a ga allah da manzonsa, to, bã zai rage muku kõme daga ayyukanku ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and there is nothing wrong if you also seek the bounty of your lord during the pilgrimage.

Hausa

bãbu laifi a kanku ga ku nẽmi falala daga ubangijinku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if you fear allah he will grant you a criterion and will cleanse you of your sins and forgive you.

Hausa

idan kun bi allah da taƙawa, zai sanyã muku mararraba (da tsõro) kuma ya kankare ƙanãnan zunubanku daga barinku. kuma ya gãfartã muku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

believers, if you fear allah, he will give you a criteria and cleanse you of your sins and forgive you.

Hausa

ya kũ waɗanda suka yi ĩmãni! idan kun bi allah da taƙawa, zai sanyã muku mararraba (da tsõro) kuma ya kankare ƙanãnan zunubanku daga barinku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if you fear treachery from any of your allies, you can dissolve with them equally. allah does not love the treacherous.

Hausa

kuma in ka ji tsõron wata yaudara daga wasu mutãne, to, ka jẽfar da alkawarin, zuwa gare su, a kan daidaita: lalle ne allah, bã ya son mayaudara.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

yet, if you repent, you shall have the principal of your wealth. neither will you harm nor will you be harmed.

Hausa

kuma idan kun tũba to kuna da asalin dũkiyõyinku, bã ku zãlunta, kuma bã a zãluntar ku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but if you turn away from them to seek the mercy of your lord, hoping to attain it, then speak to them with gentle words.

Hausa

ko dai ka kau da kai daga gare su dõmin nẽman rahama daga ubangijinka, wadda kake fãtanta, to sai ka gaya musu magana mai laushi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if you are afraid of the treachery of some of your allies, you may disregard your treaty with them. god does not love the treacherous ones.

Hausa

kuma in ka ji tsõron wata yaudara daga wasu mutãne, to, ka jẽfar da alkawarin, zuwa gare su, a kan daidaita: lalle ne allah, bã ya son mayaudara.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if you reveal your charity it is good, but to give charity to the poor in private is better and will acquit you from some of your evil deeds.

Hausa

idan kun nũna sadakõki to, yana da kyau ƙwarai kuma idan kuka ɓõye su kuma kuka je da su ga matalauta, to shi ne mafi alhẽri a gareku, kuma yana kankarẽwa, daga barinku, daga miyãgun ayyukanku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

it is not bad to give alms in public. however if you give them privately to the poor, it would be better for you and an expiation for some of your sins.

Hausa

idan kun nũna sadakõki to, yana da kyau ƙwarai kuma idan kuka ɓõye su kuma kuka je da su ga matalauta, to shi ne mafi alhẽri a gareku, kuma yana kankarẽwa, daga barinku, daga miyãgun ayyukanku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah's witness suffices between you and us that (even if you worshipped us) we were totally unaware of your worshipping us.

Hausa

"to, kuma allah yã isa zama shaida a tsakãninmu da tsakãninku. haƙĩƙa mun kasance ba mu san kõme ba na bautãwarku a gare mu!"

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

if you let a good deed be shown, or conceal it, or pardon an offense—god is pardoning and capable.

Hausa

idan kun bayyana alhẽri, kõ kuwa kuka ɓõye shi, kõ kuwa kuka yãfe laifi daga cũta, to, lalle ne allah yã kasance mai yãfewa, mai ikon yi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if you are wary of allah, he shall appoint a criterion for you, and absolve you of your misdeeds, and forgive you, for allah is dispenser of a great grace.

Hausa

idan kun bi allah da taƙawa, zai sanyã muku mararraba (da tsõro) kuma ya kankare ƙanãnan zunubanku daga barinku. kuma ya gãfartã muku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and if you have lost any of your wives to the disbelievers and you subsequently obtain [something], then give those whose wives have gone the equivalent of what they had spent.

Hausa

kuma idan wani abu ya kuɓuce muku daga mãtanku zuwa ga kãfirai sa'an nan kuma kuka ɗauki fansa, to, sai ku bai wa waɗanda matansu suka tafi kwatankwacin abin da suka ɓatar na dũkiya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

each of your parents receives a sixth of what you leave if you have children. if you are childless and your heirs are your parents, your mother receives a third.

Hausa

kuma iyãyensa biyu kõwane ɗaya daga cikinsu yanã da ɗaya daga kashi shida ɗin abin da ya bari idan wani rẽshe ya kasance gare shi, to, idan rẽshe bai kasance gare shi ba, kuma iyãyensa ne (kawai) suka gãje shi, to, uwa tanã da sulusi (ɗaya daga cikin kashi uku).

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he said: be careful of (your duty to) allah if you are believers.

Hausa

(Ĩsã) ya ce: "ku bi allah da taƙawa idan kun kasance muminai."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

but if you are sick or on a journey, or any of you has come from the toilet, or you have touched women, and you cannot find water, then make your ablution on clean ground and wipe a part of your faces and your hands.

Hausa

kuma idan kun kasance majinyata, ko kuwa a kan tafiya ko kuwa wani daga cikinku, idan ya zo daga kãshi, kõ kuwa kun shãfi mãtã ba ku sãmi ruwa ba, to ku nufi, fuskar ƙasa mai kyau, ku yi shãfa ga fuskokinku da hannuwanku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if any of your servants wish to be freed, grant them their wish, if you recognize some good in them. and give them of god’s wealth which he has given you.

Hausa

kuma waɗanda ke nẽman fansa daga abin da hannuwanku na dãma suka mallaka, to, ku ɗaura musu fansã idan kun san akwai wani alhẽri a cikinsu kuma ku bã su wani abu daga dũkiyar allah wannan da ya bã ku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

after the payment of debts and things bequeathed have been excluded from the legacy, your wives will inherit one-fourth of your legacy if you have no surviving children. if you leave a child, they will inherit one eighth of your legacy.

Hausa

(sũ) kuma suna da rubu'i daga abin da kuka bari idan rẽshe bai kasance ba gare ku, idan kuwa rẽshe ya kasance gare ku, to, sunã da sumuni (ɗaya daga cikin kashi takwas) daga abin da kuka bari, daga bãyan wasiyya wadda kuka yi kõ kuwa bãshi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.

Get a better translation with
7,790,219,120 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK