Trying to learn how to translate from the human translation examples.
From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
(this he permits) in order that he makes satan's interjections a temptation for those in whose hearts is a sickness and those whose hearts are hardened and the harmdoers are in a wide schism,
dõmin ya sanya abin da shaiɗan ke jẽfãwa ya zama fitina ga waɗanda a cikin zukãtansu akwai cũta, da mãsu ƙẽƙasassun zukãtansu. kuma lalle ne azzãlumai haƙĩƙa, sunã a cikin sãɓãnimai nĩsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
whenever we sent any messenger or prophet before you, and he recited anything [of our revelation], satan tampered with it. but god abrogates satan's interjections and then he firmly reaffirms his revelations.
kuma ba mu aika wani manzo ba a gabãninka, kuma ba mu umurci wani annabi ba fãce idan ya yi bũri, sai shaiɗan ya jẽfa (wani abu) a cikin bũrinsa, sa'an nan allah ya shãfe abin da shaiɗan ke jefãwa. sa'an nan kuma allah ya kyautata ãyõyinsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: