From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
this is naught else than a reminder and a lecture making plain,
shi (al-ƙur'ãni) bai zama ba fãce tunãtarwa ce, da abin karãtu bayyananne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lo! we have revealed it, a lecture in arabic, that ye may understand.
lalle ne mũ, mun saukar da shi, yanã abin karantãwa na lãrabci; tsammãninkũ, kunã hankalta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lo! we have appointed it a lecture, in arabic that haply ye may understand.
lalle mũ, mun sanya shi abin karãtu na lãrabci, tsammãninku, kunã hankalta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a scripture whereof the verses are expounded, a lecture in arabic for people who have knowledge,
littãfi ne, an bayyana ãyõyinsa daki-daki, yanã abin karantãwa na lãrabci, dõmin mutãnen dake sani
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a lecture in arabic, containing no crookedness, that haply they may ward off (evil).
abin karantãwa ne na lãrabci, ba mai wata karkata ba, ɗammãninsu, su yi taƙawa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and when our clear revelations are recited unto them, they who look not for the meeting with us say: bring a lecture other than this, or change it.
kuma idan anã karatun ãyõyĩnmu bayyanannu a kansu, sai waɗanda bã su ƙaunar gawuwa da mu, su ce: "ka zo da wani alƙur'ãni, wanin wannan, ko kuwa ka musunyã shi."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and if we had appointed it a lecture in a foreign tongue they would assuredly have said: if only its verses were expounded (so that we might understand)? what!
kuma da mun sanya shi abin karãtu na ajamanci, lalle dã sun ce, "don me ba a bayyana ãyõyinsa ba? ashe, zai yiwu a sãmi littãfi ba'ajame da manzo balãrabe?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and thou (muhammad) art not occupied with any business and thou recitest not a lecture from this (scripture), and ye (mankind) perform no act, but we are witness of you when ye are engaged therein.
kuma ba ka kasance a cikin wani sha'ani ba, kuma ba ka karanta wani abin karatu daga gare shi ba, kuma ba ku aikata wani aiki ba, fãce mun kasance halarce a lõkacin da kuke zubuwa a cikinsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: