Results for legacy translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

is this the legacy they have transmitted, one to another?

Hausa

shin, sunã yi wa jũna wasiyya da shi ne?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

is this the legacy they have passed down from one to the other?

Hausa

shin, sunã yi wa jũna wasiyya da shi ne?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we have chosen heirs for every legacy that parents and relatives may leave.

Hausa

kuma ga kõwa, mun sanya magada daga abin da mahaifa da mafiya kusancin zumunta suka bari.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if your wives die without any surviving children, you will inherit half of their legacy.

Hausa

kuma kunã da rabin abin da mãtanku na aure suka bari idan rẽshe bai kasance gare su ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

certainly we gave guidance to moses and we gave the children of israel the book as a legacy,

Hausa

kuma lalle haƙĩƙa, mun bai wa mũsã shiriya, kuma mun gãdar da banĩ isrã'ĩla littãfi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

believers, it is not lawful for you to inherit women against their will as part of the legacy.

Hausa

ku waɗanda suka yi ĩmãni!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and this was the legacy that abraham left to his sons, and so did jacob; "oh my sons!

Hausa

kuma lbrãhĩm ya yi wasiyya da ita ga ɗiyansa, kuma ya'aƙũbu (ya yi wasiyya, suka ce:) "yã ɗiyãna!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

male and female are entitled to their legal share in the legacy of their parents and relatives, whether it be small or large.

Hausa

maza suna da rabo daga abin da iyãye biyu da mafi kusantar dangi suka bari, kuma mãtã suna da rabo daga abin da iyãye biyu da mafi kusantar dangi suka bari, daga abin da ya ƙaranta daga gare shi kõ kuwa ya yi yawa, rabo yankakke.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

abraham left this legacy to his sons and, in turn, so did jacob saying, "god has chosen this religion for you.

Hausa

kuma lbrãhĩm ya yi wasiyya da ita ga ɗiyansa, kuma ya'aƙũbu (ya yi wasiyya, suka ce:) "yã ɗiyãna!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

if they have children, you will inherit one-fourth of their legacy after the debts and things bequeathed have been excluded from the legacy.

Hausa

sa'an nan idan rẽshe ya kasance gare su, to, kunã da rubu'i (ɗaya daga cikin kashi huɗu) daga abin da suka barin, daga bãyan wasiyya wadda suka yi kõ kuma bãshi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if one of you facing death can leave a legacy, he should bequeath it to his parents and relatives, according to the law. this is the duty of the pious.

Hausa

kuma an wajabta, a kanku idan mutuwa ta halarci ɗayanku, idan ya bar wata dũkiya, wasiyya dõmin mahaifa da dangi bisa ga abin da aka sani; wajabce a kan mãsu taƙawa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and abraham left this legacy to his sons, and to jacob, and said: "o my sons, god has chosen this as the faith for you.

Hausa

kuma lbrãhĩm ya yi wasiyya da ita ga ɗiyansa, kuma ya'aƙũbu (ya yi wasiyya, suka ce:) "yã ɗiyãna!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

their prophet further told them, "as the evidence of his authority, he will bring to you the ark which will be a comfort to you from your lord and a legacy of the household of moses and aaron.

Hausa

kuma annabinsu ya ce musu: "lalle ne alãmar mulkinsa ita ce akwatin nan ya zo muku, a cikinsa akwai natsuwa daga ubangijinku da sauran kaya daga abin da gidan mũsã da gidan hãrũna suka bari malã'iku suna ɗaukarsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

(the distribution in all cases ('s) after the payment of legacies and debts.

Hausa

sa'an nan idan 'yan'uwa sun kasance gare shi, to, uwarsa tana da sudusi (ɗaya daga cikin kashi shida) daga bayan wasiyya wadda ya yi kõ kuwa bãshi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,874,159,847 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK