Results for lightened translation from English to Hausa

English

Translate

lightened

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

allah has now lightened your burden for he found weakness in you.

Hausa

a yanzu allah yã sauƙaƙe daga gare ku, kuma yã sani cẽwa lalle ne akwai mãsu rauni a cikinku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

their punishment shall not be lightened, nor shall they be reprieved.

Hausa

suna madawwama a cikinta, bã a sauƙaƙa azãba daga barinsu, kuma ba su zama ana jinkirta musu ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god has now lightened your burden, knowing that there is weakness in you.

Hausa

a yanzu allah yã sauƙaƙe daga gare ku, kuma yã sani cẽwa lalle ne akwai mãsu rauni a cikinku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and it will never be lightened upon them, and they will remain in it devastated.

Hausa

bã a sauƙaƙar da ita (azãbar) daga gare su, alhãli kuwa sũ, a cikinta, mãsu kãsa magana ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god has now lightened your burden, for he knows that there is weakness in you.

Hausa

a yanzu allah yã sauƙaƙe daga gare ku, kuma yã sani cẽwa lalle ne akwai mãsu rauni a cikinku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

abiders therein, their torment shall not be lightened nor shall they be respited.

Hausa

sunã mãsu dawwama a cikinta, bã a sauƙaƙa azãbar gare su, kuma ba su zama ana yi musu jinkiri ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

abiding eternally therein. the punishment will not be lightened for them, nor will they be reprieved.

Hausa

suna madawwama a cikinta, bã a sauƙaƙa azãba daga barinsu, kuma ba su zama ana jinkirta musu ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

abiding in it; their chastisement shall not be lightened nor shall they be given respite.

Hausa

suna madawwama a cikinta, bã a sauƙaƙa azãba daga barinsu, kuma ba su zama ana jinkirta musu ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when those who wronged see the punishment, it will not be lightened for them, nor will they be reprieved.

Hausa

kuma idan waɗanda suka yi zãlunci suka ga azãba, sa'an nan bã za a saukake ta daga gare su ba, kuma bã su zama anã yi musu jinkiri ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when the harmdoers see their punishment, it shall never be lightened, nor shall they ever be respited.

Hausa

kuma idan waɗanda suka yi zãlunci suka ga azãba, sa'an nan bã za a saukake ta daga gare su ba, kuma bã su zama anã yi musu jinkiri ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when the evildoers behold the chastisement, it shall not be lightened for them, and no respite shall be given them.

Hausa

kuma idan waɗanda suka yi zãlunci suka ga azãba, sa'an nan bã za a saukake ta daga gare su ba, kuma bã su zama anã yi musu jinkiri ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

once the wrong-doers have beheld the chastisement, neither will it be lightened for them nor will they be granted any respite.

Hausa

kuma idan waɗanda suka yi zãlunci suka ga azãba, sa'an nan bã za a saukake ta daga gare su ba, kuma bã su zama anã yi musu jinkiri ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

such are they who buy the worldly life at the price of the everlasting life. their punishment shall not be lightened, nor shall they be helped.

Hausa

waɗannan su ne waɗanda suka sayi rãyuwar dũniya da lãhira, dõmin haka bã zã a sauƙaƙa azãba ba daga kansu, kuma sũ, bã ataimakonsu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

as for those who disbelieve, for them is the fire of hell, wherein they will never be finished off and die, nor will its punishment be lightened for them.

Hausa

kuma waɗanda suka kãfirta sunã da wutar jahannama, bã a yin hukunci a kansu balle su mutu kuma bã a sauƙaƙa musu daga azãbarta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

as for the unbelievers, theirs is the fire of gehenna. they shall neither be done away with nor die, and its punishment shall never be lightened for them.

Hausa

kuma waɗanda suka kãfirta sunã da wutar jahannama, bã a yin hukunci a kansu balle su mutu kuma bã a sauƙaƙa musu daga azãbarta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

(the torment) will not be lightened for them, and they will be plunged into destruction with deep regrets, sorrows and in despair therein.

Hausa

bã a sauƙaƙar da ita (azãbar) daga gare su, alhãli kuwa sũ, a cikinta, mãsu kãsa magana ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and for those who disbelieve will be the fire of hell. [death] is not decreed for them so they may die, nor will its torment be lightened for them.

Hausa

kuma waɗanda suka kãfirta sunã da wutar jahannama, bã a yin hukunci a kansu balle su mutu kuma bã a sauƙaƙa musu daga azãbarta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and those who disbelieve-for them shall be hell-fire. it shall not be decreed to them that they should die, nor shall the torment thereof be lightened for them.

Hausa

kuma waɗanda suka kãfirta sunã da wutar jahannama, bã a yin hukunci a kansu balle su mutu kuma bã a sauƙaƙa musu daga azãbarta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and for those who disbelieved is the fire of hell; neither does their final seizure come that they may die, nor is its punishment lightened for them; this is how we punish every extremely ungrateful person.

Hausa

kuma waɗanda suka kãfirta sunã da wutar jahannama, bã a yin hukunci a kansu balle su mutu kuma bã a sauƙaƙa musu daga azãbarta. kamar haka muke sãka wa kõwane mai yawan kãfirci.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

as for those who disbelieved, the fire of hell awaits them. there they shall not be finished off and die; nor will the torment (of hell) be lightened for them.

Hausa

kuma waɗanda suka kãfirta sunã da wutar jahannama, bã a yin hukunci a kansu balle su mutu kuma bã a sauƙaƙa musu daga azãbarta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
9,156,123,023 human contributions

Users are now asking for help:

We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK