From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
rise up and warn!
ka tãshi dõmin ka yi gargaɗi
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and when the seas rise,
kuma idan tẽkuna aka mayar da su wuta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he who sees you when you rise.
wanda yake ganin ka a lõkacin da kake tãshi tsaye.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the stars which rise and set,
mãsu gudu suna ɓũya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
who observes you when you rise (to pray)
wanda yake ganin ka a lõkacin da kake tãshi tsaye.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
all peace is that night until the rise of dawn.
sallama ne shi daren, har fitar alfijiri.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they could not rise up, nor could they find help.
ba su kõ sãmu dãmar tsayãwa ba, kuma ba su kasance mãsu nẽman ãgaji ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the day when they shall rise up with nothing hidden from allah.
rãnar da suke bayyanannu, bãbu wani abu daga gare su wanda yake iya bõyuwa ga allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and they were unable to rise up, nor could they help themselves.
ba su kõ sãmu dãmar tsayãwa ba, kuma ba su kasance mãsu nẽman ãgaji ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do not rise up against allah, i come to you with clear authority.
"kuma kada ku nẽmi ɗaukaka a kan allah. lalle nĩ mai zo muku ne da dalĩli bayyananne."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
rise not up against me, but come to me in surrender." '
"kada ku yi girman kai a gare ni, kuma ku zo mini kunã mãsu sallamãwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
allah causeth the sun to rise in the east, so do thou cause it to come up from the west.
ibrãhĩm ya ce: "to, lalle ne allah yana zuwa da rana daga gabas: to, ka zo da ita daga yamma."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
a stalwart of the jinn said: i will bring it thee before thou canst rise from thy place.
wani mai ƙarfi daga aljannu ya ce: "nĩ inã zo maka da shi a gabãnin ka tãshi daga matsayinka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
an imp of the sprites said, “i will bring it to you before you rise from your seat.
wani mai ƙarfi daga aljannu ya ce: "nĩ inã zo maka da shi a gabãnin ka tãshi daga matsayinka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
a stalwart of the jinn said: "i will bring it to you before you rise from your council.
wani mai ƙarfi daga aljannu ya ce: "nĩ inã zo maka da shi a gabãnin ka tãshi daga matsayinka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and wait patiently for the judgment of your lord, for surely you are before our eyes, and sing the praise of your lord when you rise;
sai ka yi hakuri da hukuncin ubangijinka, lalle kai fa kanã idãnunmu, kuma ka tsarkake ubangijinka da (tasbĩhi) game da gõde masa a lõkacin da kake tãshi tsaye (dõmin salla kõ wani abu).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we conveyed to the children of israel in the scripture: you will commit evil on earth twice, and you will rise to a great height.
kuma mun hukunta zuwa ga bani isrã'ĩla a cikin littãfi, cewa lalle ne, kunã yin ɓarna a cikin ƙasa sau biyu, kuma lalle ne kunã zãlunci, zãlunci mai girma.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a crafty jinn said: "i will bring it before you rise from your seat, for i am strong and trustworthy."
wani mai ƙarfi daga aljannu ya ce: "nĩ inã zo maka da shi a gabãnin ka tãshi daga matsayinka. kuma llale nĩ a gare shi, haƙĩƙa, mai ƙarfi ne amintacce."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.