From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
god is not negligent of all you do.
kuma allah bai zama mai gafala ba daga abin da kuke aikatãwa ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and thy lord is not negligent of that which ye work.
kuma ubangijinka bai zama mai shagala daga barin abin da kuke aikatãwa ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
this is because they belied our signs, and they were ever negligent thereof.
wancan ne, dõmin lalle ne su, sun ƙaryata da ãyõyinmu, kuma sun kasance, daga barinsu gãfilai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
go, you and your brother with my signs, and do not be negligent of my remembrance.
"ka tafi kai da ɗan'uwanka game da ãyõyina, kuma kada ku yi rauni ga ambatõna."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and do not be negligent nor grieve – it is you who will be victorious if you are believers.
kuma kada ku yi rauni, kuma kada ku yi baƙin ciki, alhãli kuwa kũ ne mafiya ɗaukaka, idan kun kasance mãsu ĩmãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
believers, let your possessions and your offspring not make you negligent of allah's remembrance.
ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! kada dũkiyõyinku da ɗiyanku su shagaltar da ku daga ambaton allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
those who deny the truth want you to be negligent of your arms and your baggage, so that they may fall upon you suddenly.
waɗanda suka kãfirta sun yi gũrin dã dai kuna shagala daga makamanku da kãyanku dõmin su karkata a kanku, karkata guda.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
meditate on your lord inwardly with humility and trepidation, reciting his book softly, morning and evening, and be not negligent.
kuma ka ambaci ubangijinka, a cikin ranka da ƙanƙan da kai, da tsõro, kuma kõmabãyan bayyanawa na magana, da sãfe da marece, kuma kada ka kasance daga gafalallu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and those who are recipients of the book surely know that this is the truth from their lord; and god is not negligent of all that you do.
kuma lalle ne waɗanda aka bai wa littãfi, haƙĩƙa su, sunã sanin lalle ne, shĩ ne gaskiya, daga ubangijinka. kuma allah bai zama mai gafala ba daga abin da suke aikatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and deem not allah negligent of that which the wrong-doers work: he only deferreth them to a day whereon the sighthall remain staring.
"kuma kada ka yi zaton allah mai shagalã ne daga abin da azzalumai suke aikatãwã. abin sani kawai, yanã jinkirta musu ne zuwa ga wani wuni, wanda idãnuwa suke fita turu- turu a cikinsa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
but warn them of the day of distress, when the matter will be determined: for (behold,) they are negligent and they do not believe!
kuma ka yi musu gargaɗi da rãnar nadãma a lõkacin da aka hukunta al'amari alhãli kuwa sunã a cikin ɓãta, kuma sũ bã su yin ĩmãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
those who disbelieve wish, if you were negligent of your arms and your baggage, to attack you in a single rush, but there is no sin on you if you put away your arms because of the inconvenience of rain or because you are ill, but take every precaution for yourselves.
waɗanda suka kãfirta sun yi gũrin dã dai kuna shagala daga makamanku da kãyanku dõmin su karkata a kanku, karkata guda. kuma bãbu laifi, a kanku idan wata cũta daga ruwan sama ta kasance a gare ku, kõ kuwa kun kasance mãsu jinya ga ku ajiye makãmanku kuma dai ku riƙi shirinku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and assuredly we have created for hell many of the genii and mankind; they have hearts wherewith they understand not, and they have eyes wherewith they see not, and they have ears wherewith they hearken not; they are like unto cattle; nay, they are further astray; those! they are the negligent ones.
kuma lalle ne, haƙĩƙa, mun halitta sabõda jahannama, mãsu yawa daga aljannu da mutãne, sunã da zukãta, ba su fahimta da su, kuma sunã da idãnu, bã su gani da su, kuma sunã da kunnuwa, ba su ji da su; waɗancan kamar bisãshe suke. Ã'a, sũ ne mafi ɓacẽwa; waɗancan sũ ne gafalallu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: