Results for no one believes in love at first sight translation from English to Hausa

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

English

Hausa

Info

English

no one believes in love at first sight

Hausa

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

each one believes in allah, his angels, his books, and his messengers.

Hausa

kõwanensu yã yi ĩmãni da allah, da mala'ikunsa, da littattafansa, da manzanninsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

each one believes in god and his angels, his books and the prophets, and we make no distinction between the apostles.

Hausa

kõwanensu yã yi ĩmãni da allah, da mala'ikunsa, da littattafansa, da manzanninsa. bã mu rarrabẽwa a tsakãnin daya daga manzanninsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we will turn away their hearts and eyes since they refused to believe in it at first. we will leave them in their insolence wandering blindly.

Hausa

kuma munã jujjũya zukãtansu da ganansu, kamar yadda ba su yi ĩmãni da shi ba a farkon lõkaci kuma munã barin su a cikin kũtsãwarsu, sunã ɗĩmuwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

you can make no one listen, except those who believe in our verses; for they are muslims.

Hausa

bã ka jiyarwa fãce wanda yake yin ĩmãni da ãyõyinmu. to, sũ ne mãsu sallamãwa (al'amari zuwa ga allah).

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

you cannot guide the straying blind. you can make no one listen except those who believe in our revelations and are muslims.

Hausa

kuma ba ka zamo mai shiryar da makãfi ba daga ɓatarsu, bã ka jiyarwa fãce wanda ke yin ĩmãni da ãyõyinmu, watau sũ ne mãsu mĩƙa wuya, su sallama.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

no kind of calamity can occur, except by the leave of allah: and if any one believes in allah, (allah) guides his heart (aright): for allah knows all things.

Hausa

wata masĩfa bã zã ta sãmu ba fãce da iznin allah. kuma wanda ya yi ĩmãni da allah, allah zai shiryar da zuciyarsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

these towns-- we relate to you some of their stories, and certainly their apostles came to them with clear arguments, but they would not believe in what they rejected at first; thus does allah set a seal over the hearts of the unbelievers

Hausa

waɗancan alƙaryu munã gaya maka daga lãbãransu, kuma lalle ne, haƙĩƙa manzanninmu sun jẽ musu da hujjõji bayyanannnu; to, ba su kasance sunã yin ĩmãnida abin da suka ƙaryata daga gabãni ba. kamar wancan ne allah yake rufẽwa a kan zukãtan kãfirai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but no one knows its interpretation except allah and those firmly grounded in knowledge; they say, ‘we believe in it; all of it is from our lord.’

Hausa

kuma bãbu wanda ya san tãwĩlinsafãce allah. kuma matabbata a cikin ilmi sunã cẽwa: "mun yi ĩmãni da shi; dukkansa daga wurin ubangijinmu yake."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

only those shall maintain allah’s mosques who believe in allah and the last day, and maintain the prayer, and give the zakat, and fear no one except allah.

Hausa

abin sani kawai, mai rãya masallãtan allah, shĩ ne wanda ya yi ĩmãni da allah da rãnar lãhira, kuma ya tsayar da salla kuma ya bãyar da zakka, kuma bai ji tsõron kõwa ba fãce allah.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

abraham said, "you believe in idols besides god only out of worldly love, but on the day of judgment you will reject and condemn each other. your dwelling will be fire and no one will help you."

Hausa

kuma ibrahĩm ya ce "bãbu abin da kuka yi sai dai kub bar allah kun riƙi gumãka sabõda sõyayyar tsakãninku a cikin rãyuwar dũniya, a'an nan a rãnar ¡iyãma sãshinku zai kãfirce wa sãshi, kuma makõmarku ita ce wutã kuma bã ku da waɗansu mataimaka."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.

Get a better translation with
7,782,029,945 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK