From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
numerous applications were developed or proposed, with official government support in some territories and jurisdictions.
neman shiga da dama aka kero ko samo, amman da tallafin gwamnati a wasu yankunan da mazaunan bayannane.
cases refers to the number of people who have been tested for covid-19, and whose test has been confirmed positive according to official protocols.
yanayi ya nuna yawan mutane da suka gudanar da gwajin covid-19 wanda kuma gwajin na nuna cewa suna dauke da cutar bisa tabbacin hukuma.
many countries are experiencing a severe shortage of test kits, and the authorities have not been able to test everybody who is at high risk, so the real number of cases is probably much higher than the official one.
yawancin kasashe suna fuskantar matsanancin karancin kayan gwaji, kuma hukumomi ba su iya gwada duk wanda ke cikin hadarin gaske ba, don haka adadin wadanda suka kai kara ya fi na hukuma girma.
and recall what time musa said unto his page: i shall not cease until i reach the confluence of the two seas, or i shall go on for ages.
kuma a lõkacin da mũsã ya ce wa yãronsa, "bã zan gushe ba sai na isa mahaɗar tẽku biyu, kõ in shũɗe da tafiya shekara da shẽkaru."