Results for oppressed translation from English to Hausa

English

Translate

oppressed

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

they will say: we were oppressed in the land.

Hausa

(su kuma) suka ce: "mun kasance waɗanda aka raunana a cikin ƙasa."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 3
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

[all of] whom oppressed within the lands

Hausa

waɗanda suka ƙẽtare iyãkarsu, a cikin garũruwa?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

they reply, ‘we were oppressed in the land.’

Hausa

(su kuma) suka ce: "mun kasance waɗanda aka raunana a cikin ƙasa."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and those who, when they are oppressed vindicate themselves.

Hausa

da waɗanda idan zãlunci ya sãme su, sunã nẽman taimako (su rãma).

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

they will answer: "we were oppressed in the land."

Hausa

(su kuma) suka ce: "mun kasance waɗanda aka raunana a cikin ƙasa."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

they reply: "we were weak and oppressed on earth."

Hausa

(su kuma) suka ce: "mun kasance waɗanda aka raunana a cikin ƙasa."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

they reply: "weak and oppressed were we in the earth."

Hausa

(su kuma) suka ce: "mun kasance waɗanda aka raunana a cikin ƙasa."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

they said: oppressed we have been ere thou camest unto us and since thou hast come unto us.

Hausa

suka ce: "an cũtar da mu daga gabãnin ka zõ mana, kuma daga bãyan da kã zõ mana."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

aaron said, "son of my mother, the people oppressed me and almost killed me.

Hausa

ya ce: "yã ɗan'uwata!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

we wanted to bestow favour on those who were oppressed in the land. we wanted to make them leaders and heirs

Hausa

kuma munã nufin mu yi falala ga waɗanda aka raunanar a cikin ƙasar, kuma mu sanya su shugabanni, kuma mu sanya su magãda.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he who punishes after the manner that he was punished and then again is oppressed, shall be helped by allah.

Hausa

kuma wanda ya rãma azãba da misãlin abin da aka yi masa, sa'an nan kuma aka zãlunce shi, lalle ne allah yanã taimakon sa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah does not like disclosure of evil matters except by the oppressed; and allah is all hearing, all knowing.

Hausa

allah bã ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana fãce ga wanda aka zãlunta. kuma allah yã kasance mai ji, masani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

the people of moses replied: 'we were oppressed before your coming to us and after it.'

Hausa

suka ce: "an cũtar da mu daga gabãnin ka zõ mana, kuma daga bãyan da kã zõ mana."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

the suppressing ones will say to the oppressed ones, "did we prevent you from having guidance after it had come to you?

Hausa

makangara suka ce wa maraunana, "ashe, mũ ne muka kange ku daga shiriya a bãyan ya zo muku?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and that we saved you from pharaoh's family, who had oppressed you cruelly, putting your sons to death and sparing your women.

Hausa

kuma a lõkacin da muka tsĩrar da ku daga mutãnen fir'auna, sunã tayã muku mugunyar azãba. sunã karkashe ɗiyanku maza, kuma sunã rãyar da matanku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

(remember) how we saved you from pharaoh's people who had oppressed you cruelly, slaying your sons and sparing your women.

Hausa

kuma a lõkacin da muka tsĩrar da ku daga mutãnen fir'auna, su na taya muku muguntar azãba, su na yayyanke ɗiyanku maza su na rãyar da mãtanku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

except those who believe and do good and remember allah much, and defend themselves after they are oppressed; and they who act unjustly shall know to what final place of turning they shall turn back.

Hausa

fãce waɗanda suka yi ĩmãni suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka ambaci allah da yawa, kuma suka rãma zãlunci, daga bãyan an zãlunce su. kuma waɗanda suka yi zãlunci, zã su sani a wace majũya suke jũyãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

"remember (the day) when he saved you from the people of pharaoh who oppressed and afflicted you, and slew your sons and spared your women.

Hausa

kuma a lõkacin da muka tsĩrar da ku daga mutãnen fir'auna, sunã tayã muku mugunyar azãba. sunã karkashe ɗiyanku maza, kuma sunã rãyar da matanku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and those who became fugitives for the cause of allah after they had been oppressed, we verily shall give them goodly lodging in the world, and surely the reward of the hereafter is greater, if they but knew;

Hausa

kuma waɗanda suka yi hijira a cikin sha'anin allah daga bãyan an zãlunce su, haƙĩƙa munã zaunar da su a cikin dũniya da alhẽri kuma lalle lãdar lãhira ce mafi girmã, dã sun kasance sunã sani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and remember when you were few and oppressed in the land, fearing that people might abduct you, but he sheltered you, supported you with his victory, and provided you with good things - that you might be grateful.

Hausa

ku tuna a lõkacin da kuke kaɗan, waɗanda ake raunanarwã a cikin ƙasa kunã tsõron mutãne su cafe ku, sai ya tattara ku (a wurin natsuwa, maɗina), kuma ya ƙarfafã ku da taimakonsa kuma ya azurtã ku daga abũbuwa mãsu dãɗi; tsammãninku, kunã gõdẽwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
9,570,983,227 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK