From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
god is most glorious. i am not a pagan."
nĩ kuma, ban zama daga mãsu shirki ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
do they seek the judgement of [pagan] ignorance?
shin, hukuncin jãhiliyya suke nema?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do they seek a judgement of the days of pagan ignorance?
shin, hukuncin jãhiliyya suke nema?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
call (mankind) to your lord and do not be a pagan.
ka yi kira zuwa ga ubangijinka, kuma kada lalle ka kasance daga mãsu shirka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and manat, the other third (of the pagan deities)?
da (wani gunki wai shi) manãta, na ukunsu?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
abraham was, certainly, an obedient and upright person. he was not a pagan.
lalle ne ibrãhĩm ya kasance shũgaba, mai ƙasƙantar da kai ga allah, mai karkatã zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and manat (another idol of the pagan arabs), the other third?
da (wani gunki wai shi) manãta, na ukunsu?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
stay in your homes and do not display your finery as pagan women used to do in the olden days of ignorance.
kuma ku tabbata a cikin gidãjenku, kuma kada ku yi fitar gãye-gãye irin fitar gãye-gãye ta jãhiliyyar farko.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
stay in your houses and do not flaunt your finery like the former [days of pagan] ignorance.
kuma ku tabbata a cikin gidãjenku, kuma kada ku yi fitar gãye-gãye irin fitar gãye-gãye ta jãhiliyyar farko.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
unless you turn their guiles away from me i shall succumb to their charms and thus become a pagan."
kuma idan ba ka karkatar da kaidinsu daga gare ni ba, zan karkata zuwa gare su, kuma in kasance daga jãhilai."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
have you then considered al-lat, and al-'uzza (two idols of the pagan arabs).
shin, kun ga lãta da uzza?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
abraham was not a jew or a christian. he was an upright person who had submitted himself to the will of god. abraham was not a pagan.
ibrãhĩma bai kasance bayahũde ba, kuma bai kasance banasãre ba, amma yã kasance mai karkata zuwa ga gaskiya, mai sallamãwa, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and that he (allah) is the lord of sirius (the star which the pagan arabs used to worship);
kuma lalle, shĩ, shi ne ubangijin shi'ira.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and when the female (infant) buried alive (as the pagan arabs used to do) shall be questioned.
kuma idan wadda aka turbuɗe ta da rai aka tambaye ta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
say, “god has spoken the truth, so follow the religion of abraham the monotheist; he was not a pagan.”
ka ce: "allah ya yi gaskiya, sabõda haka ku bi aƙĩdar ibrãhĩma mai karkata zuwa ga gaskiya; kuma bai kasance daga mãsu shirki ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
we sent you, (muhammad), a revelation that you should follow the tradition of abraham, the upright one, who was not a pagan.
sa'an nan kuma muka yi wahayi zuwa gare ka (cẽwa), "ka bi aƙĩdar ibrahĩm, mai karkatã zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba.'
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
(muhammad), follow what has been revealed to you from your lord; there is no god but he, and stay away from pagans.
ka bi abin da aka yi wahayi zuwa gare ka daga ubangijinka; babu wani abin bautãwa fãce shi, kuma ka bijire daga mãsu shirki.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: