Results for paltry translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

and they sold him as worthless for a few paltry dirham.

Hausa

kuma suka sayar da shi da 'yan kuɗi kaɗan, dirhamõmi ƙidãyayyu, kuma sun kasance, a wurinsa, daga mãsu isuwa da abu kaɗan.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and do not trade god's covenant for a paltry price.

Hausa

kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da alkawarin allah.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

do not sell my revelations for a paltry price; fear me alone.

Hausa

kuma ku ji tsõrõna, nĩ kaɗai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we and our family are struck with distress and have brought only a paltry sum.

Hausa

cũta ta shãfe mu, mũ da iyãlinmu, kuma mun zo da wata hãja maras kuma.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

they have sold god's revelations for a paltry price, and barred others from his path.

Hausa

sun saya da ãyõyin allah, 'yan kuɗi kaɗan, sa'an nan suka kange daga hanyar allah.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

they have sold god's revelations for a paltry price and have created obstacles in the way of god.

Hausa

sun saya da ãyõyin allah, 'yan kuɗi kaɗan, sa'an nan suka kange daga hanyar allah.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

(in such falsehood) is but a paltry profit; but they will have a most grievous penalty.

Hausa

jin dãɗi ne kaɗan. kuma sunã da wata azãba mai raɗaɗi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

later they sold him for a paltry sum - just a few dirhams; they did not care to obtain a higher price.

Hausa

kuma suka sayar da shi da 'yan kuɗi kaɗan, dirhamõmi ƙidãyayyu, kuma sun kasance, a wurinsa, daga mãsu isuwa da abu kaɗan.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

later they sold him for a paltry sum, a few pieces of silver [dirhams]: so little did they value him.

Hausa

kuma suka sayar da shi da 'yan kuɗi kaɗan, dirhamõmi ƙidãyayyu, kuma sun kasance, a wurinsa, daga mãsu isuwa da abu kaɗan.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

have no fear of man; fear me, and do not sell my revelations for a paltry sum. those who do not judge by what god has sent down are deniers of truth.

Hausa

to, kada ku ji tsõron mutãne kuma ku ji tsõrona kuma kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da ãyoyina. wanda bai yi hukunci ba da abin da allah ya saukar, to, waɗannan su ne kafirai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

certainly among the people of the book are some who believe in god and in what has been revealed to you and had been revealed to them; and they bow in humility before god, and do not trade for paltry gain the signs of god.

Hausa

kuma lalle ne daga mutãnen littãfi haƙĩƙa akwai wanda yake yin ĩmãnĩ da allah da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar zuwa gare su, sunã mãsu tawãlu'i ga allah, bã su sayen tamani kaɗan da ãyõyin allah.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

indeed among the people of the book there are some who have faith in allah and in what has been sent down to you, and in what has been sent down to them. humble toward allah, they do not sell the signs of allah for a paltry gain.

Hausa

kuma lalle ne daga mutãnen littãfi haƙĩƙa akwai wanda yake yin ĩmãnĩ da allah da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar zuwa gare su, sunã mãsu tawãlu'i ga allah, bã su sayen tamani kaɗan da ãyõyin allah.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and believe in the book i have now sent down; as it confirms the scriptures you already possess, be not the first to reject it; barter not away my revelations for paltry worldly gain, and guard yourselves against my wrath

Hausa

kuma, ku yi ĩmãni da abin da na saukar, mai gaskatãwa ga abin da yake tãre da ku, kuma kada ku kasance farkon kãfiri game da shi, kuma kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da ãyõyina. kuma ku ji tsõrõna, nĩ kaɗai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and believe in that which i have sent down confirming that which is with you, and do not be the first ones to deny it, and do not sell my signs for a paltry gain, and be wary of me [alone].

Hausa

kuma, ku yi ĩmãni da abin da na saukar, mai gaskatãwa ga abin da yake tãre da ku, kuma kada ku kasance farkon kãfiri game da shi, kuma kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da ãyõyina. kuma ku ji tsõrõna, nĩ kaɗai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,947,490,040 human contributions

Users are now asking for help:

We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK