From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
and persecution is graver than killing.
kuma fitina ita ce mafi girma daga kisa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and persecution is more serious than killing.
kuma fitina ita ce mafi girma daga kisa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
lord, do not subject us to the persecution of the unjust ones,
yã ubangijinmu! kada ka sanyã mu fitina ga mutãne azzãlumai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we delivered the children of israel from the humiliating persecution.
kuma lalle ne, haƙĩƙa mun tsĩrar da banĩ isrã'ĩla daga, azãba mai wulãkantãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and fight them until persecution is no more, and religion is for allah.
kuma ku yãƙe su har ya zama wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini ya zama na allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and fight them until persecution is no more, and religion is all for allah.
kuma ku yãƙe su har wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini dukansa ya kasance na allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
fight them until persecution is no more and the religion of allah reigns supreme.
kuma ku yãƙe su har wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini dukansa ya kasance na allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
fight them until there is no more persecution, and religion becomes exclusively for god.
kuma ku yãƙe su har wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini dukansa ya kasance na allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
our lord, make us not a trial [the subject of persecution] for the oppressors.
yã ubangijinmu! kada ka sanyã mu fitina ga mutãne azzãlumai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
fight them until persecution is no more, and religion becomes [exclusively] for allah.
kuma ku yãƙe su har ya zama wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini ya zama na allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and kill them wherever you confront them, and expel them from where they expelled you, for persecution is graver than killing.
kuma ku yãƙe su inda kuka sãme su, kuma ku fitar da su daga inda suka fitar da ku. kuma fitina ita ce mafi tsanani daga kisa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and slay them wherever you come upon them, and expel them from where they expelled you; persecution is more grievous than slaying.
kuma ku yãƙe su inda kuka sãme su, kuma ku fitar da su daga inda suka fitar da ku. kuma fitina ita ce mafi tsanani daga kisa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and recall that we delivered you from the people of pharaoh. they inflicted on you terrible persecution, killing your sons and sparing your women.
kuma a lõkacin da muka tsĩrar da ku daga mutãnen fir'auna, su na taya muku muguntar azãba, su na yayyanke ɗiyanku maza su na rãyar da mãtanku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and fight with them until there is no more persecution and religion should be only for allah; but if they desist, then surely allah sees what they do.
kuma ku yãƙe su har wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini dukansa ya kasance na allah. to, idan sun hanu to lalle ne, allah ia abin da kuke aikatãwa mai gani ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and fight with them until there is no persecution, and religion should be only for allah, but if they desist, then there should be no hostility except against the oppressors.
kuma ku yãƙe su har ya zama wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini ya zama na allah. sa'an nan idan sun hanu to bãbu tsõkana fãce a kan azzãlumai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
fight them, till there is no persecution and the religion is god's; then if they give over, there shall be no enmity save for evildoers.
kuma ku yãƙe su har ya zama wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini ya zama na allah. sa'an nan idan sun hanu to bãbu tsõkana fãce a kan azzãlumai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
fight them, till there is no persecution and the religion is god's entirely; then if they give over, surely god sees the things they do;
kuma ku yãƙe su har wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini dukansa ya kasance na allah. to, idan sun hanu to lalle ne, allah ia abin da kuke aikatãwa mai gani ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and (as for) those who disbelieve, some of them are the guardians of others; if you will not do it, there will be in the land persecution and great mischief.
kuma waɗanda suka kãfirta sãshensu ne waliyyan sãshe, idan ba ku aikata shi ba, wata fitina zã ta kasance a cikin ƙasa, da fasãdi babba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
among people there are some who say: “we believe in allah.” but when such a person is made to endure suffering in allah's cause, he reckons the persecution he suffers at the hands of people as though it is a chastisement from allah. but if victory comes from your lord, the same person will say “we were with you.” does allah not know whatever is in the hearts of the people of the world?
kuma daga cikin mutãne akwai mai cẽwa, 'mun yi ĩmãni da allah" sa'an nan idan aka cũce shi wajen aikin allah, sai ya sanya fitinar mutãne kamar azãbar allah kuma lalle idan taimakon ubangijinka ya zo, haƙĩƙa, ya kan ce: "lalle mũ mun kasance tãre da ku." shin, allah bai zama mafi sani ba ga abin da ke a cikin ƙirãzan halittunsa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting