From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
that ye shall journey on from plane to plane.
lalle ne kunã hawan wani hãli daga wani hãli.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
russia also sent a cargo plane with medical aid to the united states.
hakanan rasha ta aika da jirgin sama mai daukar kaya tare da taimakon likita zuwa amurka.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
on 11 february, another plane of 185 canadians from wuhan landed at cfb trenton.
ranar 11 ga watan febreru wani jirgi dake dauke da yan kasar canada guda 185 daga birnin wuhan ya sauka a filin jirgi na cfb trenton.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
on 21 february, a plane carrying 129 canadian passengers who had been evacuated from diamond princess landed in trenton, ontario.
a ranar 21 ga fabrairu, wani jirgin sama dauke da fasinjojin kanada 129 wadanda aka kora daga diamond princess sun sauka a trenton, ontario.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
the citizens of poland, china, and india deplaned in poland, where the brazilian plane made a stopover before following its route to brazil.
yan kasar poland da china da india sun sauka daga jirgi a nan kasar poland yayin da jirgin su wanda asalin masaukin ta brazil ne ya tsaya domin hutawa.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
older travelers and those with underlying health conditions are most at risk and should avoid travel that puts them at risk, such as long plane flights, visits to crowded places, and especially cruises, even outside of severely affected areas.
tsofaffi matafiya da waɗanda ke da yanayin rashin lafiya suna cikin haɗari sosai kuma ya kamata su guji balaguron da zai jefa su cikin haɗari, kamar jiragen sama na dogon zango, ziyarar wuraren cunkoso, kuma musamman titin jirgin ruwa, har ma a wajen wuraren da cutar ta tsananta.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
and make ready against them all you can of power, including steeds of war (tanks, planes, missiles, artillery, etc.) to threaten the enemy of allah and your enemy, and others besides whom, you may not know but whom allah does know. and whatever you shall spend in the cause of allah shall be repaid unto you, and you shall not be treated unjustly.
kuma ku yi tattali, dõminsu, abin da kuka sãmi ĩkon yi na wani ƙarfi, kuma da ajiye dawaki, kunã tsoratarwa, game da shi, ga maƙiyin allah kuma maƙiyinku da wasu, baicin su, ba ku san su ba, allah ne yake sanin su, kuma abin da kuka ciyar daga wani abu a cikin hanyar allah, zã a cika muku sakamakonsa, kuma kũ ba a zãluntar ku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: