From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
analyzing those binding sites provide the reasonable project of developing effective antiviral drug against covid-19 proteins.
awun wannan shafuka na bada daman fito da aiki mai inganci dan cigaba da samar da magani covid-19 proteins.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
as a potential combination therapy, they are used together in two phase iii arms of the 2020 global solidarity project on covid-19.
a matsayin haduwar jinya, ana amfani dasu tare a matakai iii na ayyukan shekarar 2020 na ayyukan hadin kan duniya akan cutar covid-19.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
they have characteristic club-shaped spikes that project from their surface, which in electron micrographs create an image reminiscent of the solar corona from which their name derives.
suna da halayyar kulob mai siffar yaduwa wanda ke fitowa daga saman su, wanda a cikin electron micrographs suna kirar hoto da ke tunatar da yadda aka samo sunansu daga solar corona.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
"the canadian government announced ca$275 million in funding for 96 research projects on medical countermeasures against covid-19, including numerous vaccine candidates at canadian universities, with plans to establish a ""vaccine bank"" of new vaccines for implementation if another coronavirus outbreak occurs."
gwamnatin kanada ta ba da sanarwar dala $ 275 miliyan a cikin kudade don ayyukan bincike 96 a kan magunguna game da covid-19, gami da masu neman rigakafin ƙwayoyin cuta da yawa a jami'o'in kanada, tare da shirye-shiryen kafa “bankin rigakafi” na sababbin allurar rigakafin aiwatarwa idan wata cuta ta bulla ta ɓoye.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting