From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
surely my lord is near and answers."
lalle ubangijina makusanci ne mai karɓãwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
indeed, my lord is near and answers (prayers)'
lalle ubangijina makusanci ne mai karɓãwa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
indeed some people before you had asked such questions and in consequence fell into unbelief.
lalle ne wasu mutãne sun tambaye su daga gabãninku, sa'an nan kuma suka wãyi gari da su sanã kãfirai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
a people before you indeed asked such questions, and then became disbelievers on account of them.
lalle ne wasu mutãne sun tambaye su daga gabãninku, sa'an nan kuma suka wãyi gari da su sanã kãfirai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and answers the prayers of those who believe and do good deeds and bestows upon them even more out of his bounty.
kuma yanã karɓa wa waɗannan da suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma yanã ƙãra musu (sakamako) daga falalarsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we’ll use this time to share additional updates, answer your questions and spend some time connecting with each other.
za mu yi amfani da wannan lokacin don raba ƙarin sabuntawa, amsa tambayoyin kuma kashe ɗan lokaci kaɗan don haɗu da juna.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
noah said, "lord, i ask you to prevent me from asking you ignorant questions and beg you for pardon and mercy or else i shall certainly be lost".
lalle ne nĩ, inã nẽman tsari gare ka da in tambaye ka abin da bã ni da wani ilmi a kansa. idan ba ka gãfarta mini ba, kuma ka yi mini rahama, zan kasance daga mãsu hasãra."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
i hear and answer the prayer of the suppliant, when he calls to me.
ina karɓa kiran mai kira idan ya kirã ni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it is he who produced you from the earth and has given you to live therein; so ask forgiveness of him, then repent to him; surely my lord is nigh, and answers prayer.
shĩ ne ya ƙãga halittarku daga ƙasa, kuma ya sanya ku mãsu yin kyarkyara a cikinta. sai ku nẽme shi gãfara, sa'an nan kuma ku tũba zuwa gare shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
have a lead to facilitate every meeting, someone to monitor the chat for questions and track the speaker list, and someone to help take notes (or do collaborative note-taking).
yi jagora don sauƙaƙewar kowane taro, wani don saka idanu akan tattaunawa don tambayoyi da bibiyar jerin masu magana, da kuma wani don taimakawa wajen daukar bayanan (ko hadin gwiwan daukan-rubutu).
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
when my devotees enquire of you about me, i am near, and answer the call of every supplicant when he calls.
kuma idan bãyina suka tambaye ka daga gare ni, to, lalle ni makusanci ne. ina karɓa kiran mai kira idan ya kirã ni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: