From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
say: allah is quicker to plan; surely our apostles write down what you plan.
ka ce: "allah ne mafi gaggãwar (sakamakon) mãkirci." lalle ne manzanninmu sunã rubũta abin da kuke yi na mãkirci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
production of convalescent serum, which consists of the liquid portion of the blood from recovered patients and contains antibodies specific to this virus, could be increased for quicker deployment.
samarwa da convalescent serum, wanda ya kunshi fanni ruwa na jini wanda aka samo daga masu jiyya kuma na dauke da sinadarai masu yakin cuta daga wannan kwayan cutan, ana iya karawa domin amfani da wuri.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
god alone has knowledge of the hidden reality of the heavens and the earth; and the coming of the hour [of judgement] is like the twinkling of an eye, or even quicker.
kuma ga allah gaibin sammai da ƙasa yake, kuma al'amarin sã'a bai zama ba fãce kamar walƙãwar gani, kõ kuwa shĩ ne mafi kusa!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
to allah belongeth the mystery of the heavens and the earth. and the decision of the hour (of judgment) is as the twingkling of an eye, or even quicker: for allah hath power over all things.
kuma ga allah gaibin sammai da ƙasa yake, kuma al'amarin sã'a bai zama ba fãce kamar walƙãwar gani, kõ kuwa shĩ ne mafi kusa! lalle allah a kan dukan kõme mai ikon yi ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: