Results for reduce translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

a half, or reduce a little from that

Hausa

rabinsa, ko ka rage abu kaɗan daga gare shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

do any of the drugs reduce mortality?

Hausa

shin akwai wasu magungunan da ke rage mutuwa?

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah will certainly reduce it to naught.

Hausa

lalle ne allah zai ɓãta shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

for half of it, or reduce it a little.

Hausa

rabinsa, ko ka rage abu kaɗan daga gare shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but we shall reduce all this to barren waste.

Hausa

kuma lalle mũ, mãsu sanya abin da ke a kanta (ya zama) turɓãya ƙeƙasasshiya ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we will surely reduce all that is on it to barren dust.

Hausa

kuma lalle mũ, mãsu sanya abin da ke a kanta (ya zama) turɓãya ƙeƙasasshiya ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but when they measure or weigh for others, they reduce!

Hausa

kuma idan sun auna musu da zakka ko da sikẽli, suna ragẽwa

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

do any of the drugs reduce the time a patient is hospitalized?

Hausa

shin akwai wasu magunguna suna rage lokacin da aka kwantar da majinyata asibiti?

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

“measure in full, and do not be of those who reduce.”

Hausa

"ku cika mũdu, kuma kada ku kasance daga mãsu sanyãwar hasãra (ga mutãne)."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

are they unable to see how we come to their land and reduce its borders.

Hausa

shin, to, bã su ganin cẽwa lalle mũ, munã je wa ƙasarsu, munã rage ta daga sãsanninta?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

airlines in affected areas are taking steps to reduce transmission and keep passengers safe.

Hausa

jiragen sama a yankin annobar na kokarin rage yaduwar don ajiyewar fasinja da lafiyar su.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if you obey allah and his messenger, he will not reduce a thing from of your deeds.

Hausa

kuma idan kun yi ɗã'a ga allah da manzonsa, to, bã zai rage muku kõme daga ayyukanku ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

this simple action can reduce the rate of mortality from these diseases by almost 50%.

Hausa

wannan matakin mai sauqi na iya rage yawan mace-mace daga wadannan cututtukan da kusan kashi 50%.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

the main action of soaps and detergents is to reduce barriers to solution, and increase solubility.

Hausa

asalin mataki na sabulai da garin sabulu ana yi ne domin rage shinge ga nasara da karin narkewa.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

do not neglect to reduce to writing your transaction for a specified term, whether it be big or small.

Hausa

wancan ne mafi ãdalci a wurin allah kuma mafi tsayuwa ga shaida, kuma mafi kusa ga rashin shakkarku.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

see they not that we gradually reduce the land (in their control) from its outlying borders?

Hausa

shin, kuma ba su gani ba cẽwa lalle ne, muna jẽ wa ƙasar (su), munã rage ta daga gẽfunanta? kuma allah ne yake yin hukuncinsa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

the culture of eating wild animals in some places of china should be abandoned to reduce unnecessary contact between humans and animals.

Hausa

ya kamata a watsar da al'adun cin namun daji a wasu wurare na china don rage hulɗa da ba ta dace tsakanin mutane da dabbobi.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

beyond government restrictions, individual establishments are shutting their doors and cancelling events to try to reduce the spread of the virus.

Hausa

bayan ƙuntatawa na gwamnati, ma'aikatun mutum suna rufe ƙofofinsu tare da soke abubuwan da suka faru don ƙoƙarin rage yaduwar kwayan cutar.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

in contrast, experts say south korea's broad availability of testing helped reduce the spread of the novel coronavirus.

Hausa

banda haka, masana sun ce taimakon yawan gwajin da akwai a koriya ta kudu ya taimaka wajen rage yaduwar cutar coronavirus.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

beginning on 15 march, many businesses closed or reduced hours throughout the u.s. to try to reduce the spread of the virus.

Hausa

tun daga farkon 15 ga watan maris yawanci kasuwanni sun rufe wasu kuma sun takaita lokutan budewa a fadin amurka. wannan na daga cikin matakin rage yaduwar kwayar cutar.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
9,139,675,448 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK